BAKIN DARE
heart touching story
labarin Sai naga bayanki labarine Mai taba zuciya da tausayi daya kunshi cin Amana
Ayatullah Haroon Al-Mustapha! That is my full name, I am one of the Al-Mustapha family, Life in my father's family is like life in a prison between my father's family and my mother's family. I don't know which one to choose because.... Mugayen mutane ne masu mugun ƙeta da son kai. Ni Ayat har ɓatar da ni aka yi saboda...
Amnoor Labarin soyayyar Noor da Alh. Aminu labarin me cike da sarƙaƙiya tare da rikici da surƙullen kishiya Nuriyya da Ƙanwarta Fiddoh sun yi tarayya kan Son abu ɗaya ba tare da sun sani ba, Fiddoh ce ta fara ganinsa wadda farat ɗaya ta ji ya zauna a zuciyarta sai aka yi rashin da ce ashe mijin Yayarta ce bata sani ba...
Hmm! Ridwan Kenan bana jin zan yi tsawon rayuwa irin na sauran mutane, Na san mahaifina nasan waye Dad ɗina kana tunani zai kyale ni na sha ruwa ne? ko ɗaya, Na san zai fito tabbas! Ina Son ka! Soyayya mai tsanani. Ka man ta da duk wasu halayya da na nuna maka a baya, forget about that Hubby Ka sani a ran ka, Ka tuna...
Rebel Simmons was just a girl who was dealt a shitty hand in the game of life. Despite her harsh and abusive upbringing, she worked hard, and studied harder. With an IQ of 252. she's a certified genius and is working towards her Masters Degree in Computer Engineering and Computer Science at Stanford University. When t...
*COMPLETED* (Y.O.L.O stands for: YOU ONLY LIVE ONCE) *** Carter Jones, the school nerd, and Killian Henderson, the reputated troublemaker, somehow end up getting detention together. "How about we make a bet?" Offered Killian, his pistachio-green eyes drilling into mine as a playful smile lingered on his lips. "A bet...
labarin Sajeeda da ta ga jarrabawar rayuwa,ta wayi gari cikin tsananin ciwon da bata san ya akayi ta same shi ba,duk halin da take ciki makusancinta ya jefata a ciki
Ku kasance da Fagen Nishaɗi domin samun Ƙayatattun labarai Na shagalii...
A girl that was raised by a single Mum, she's a Baker, a henna designer meet the love of her life, but In between their love lies another love, what could that be??? 😉
He kidnapped the lady from Nigeria and took her to India, and force her to love him.
Labarine kan matsalolin da ake samu agidajen aure daga bangaren Matan dakuma Mazan. Series ne dazan dinga kawo muku duk ranan ASABAR DA LAHADI
wanna litafi me suna GYARAKANKI litafine da zai kawomiki magunguna da Suka kasance masu kyau da inganci Wanda Suka kunshi abubuwa kamar haka. Gyaran jiki wande yashifi bangaren kamshi da gyaran fuska d gyaran gashi da dai sauran su. Bangare nabiyu Kuma yashifi bangaren ni'ima na mata matsi magunguna masu inaga...
Rashin kula da bamu samu daga iyayenmu ba , shi ya taka muhimmiyar rawa gurin gurbata Rayuwar mu. musammanma ni dana taso a hannun Matar Uba, da'ace na samu kula a gurin Ubana wlh da ban d'auki dala ba gammu ba, Banshiga rayuwar kawayena dan na gurb'ata su ba!, hasali ma su suka bibiye ni ganin yanda nake fantamawa...
illar Auren mace 'Yar Boko, shakuwa wacce ta rikiɗe ta juya zuwa soyayya me Karfi tsakanin Uba da Ƴar sa, Yallaɓai Usman da Ameerah