TAME GARI
Hatsabibiya ce,wadda bata barin kota kwana,ta yi ƙiriniya iya iyawarta.
Tabbas akwai ciwo a rayuwar da baka san karshenta ba, akwai tsoro a mafarkin da ka gagara farkawa! Ta ina lamarin ya fara? Ina tsakiyarsa da karshe? Yaushe damuwar zata wuce? Yaushe bakincikin zai gushe? Sai yaushe hawayen zasu tsaya? Zuwa yaushe ne kuncin zai yanke? Ashe a cikin rayuwa akwai wata rayuwa? A cikin ray...
There are winds of destiny that blow when we least expect them. Sometimes they gust with the fury of a hurricane, sometimes they barely fan one's cheek. But the winds cannot be denied, bringing as they often do a future that is impossible to ignore. 21st August, 1994......... a day which many destinies were sealed. So...
A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai...! #AyshaShafi'ee #FikraWriters #FararWuta
WANNAN LABARI NE DA WASU BANGARE YA FARU A GASKE. BAN CANJA SHEKARUN YARINYAR BA KO ALAKA BA,AMMA NA CANJA SUNA, SANNAN BABU SUNAN GARI DA KUMA ANGUWA. LUBABATU YARINYACE YAR SHEKARU 5-6 KACAL WADDA TA FARA DA TABA MA BABBAN SAURAYI DAN SHEKARU 27 JIKI KAMAR DA WASA ABU YA GIRMAMA. SHIN WAI ME ZAI FARU NE? KO ALJANU...
Kallon kitse ba litaffina bane na marubuciyar nan ne Halima Abdullahi k/mashi
ASSALAM ALAIKUM! NAGODE SOSAI DA KUKA DUBA WANNAN LABARI FATAN ZAKU ILMANTU .WANNAN SHINE LITTAFI NA NA 4. LABARIN NAN MAI SUNA "KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE" YARIMAN MA ME JIRAN GADO. TABBAS DA ANJI WANNAN ANSAN BA KARAMIN MAGANA BANE DAN KUWA SARKI YACE A KASHE YARIMA.. TA YAYA ZA'AYI UBA DA DA SU KASANCE DA M...
Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na y...
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza...
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Mamin...
Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine...
Duk manoman dake wucewa zuwa gona a KAUYEN MARKE idan lokacin damina ne sun shaida fuskar RAHANATU . sun tabbatar da itace wadda tafi duk wani dan adama bi ta hanyar.... Saboda nanne hanyarta ta zuwa makaranta. Dabi'arta ce zuwa makaranta, duk wani matashi dake kauyen da makwabtan kauyukan sun shaidata ne a matsayin d...
A painful story.... Dan d'aki neh tana k'wance sai ji tayi an watsa mata ruwa,tashi dan ubanki... Ta taso babu mahaifiya, step mum ta saka rayuwarta cikin garari...ku biyoni jin yaya.
#paid Sunanta Munubiya An saka mata sunan mata ba don ana tunanin ita cikakkiyar mace ba ce.. An saka ma ta sunan ba don ana tunanin wataran ba zata girma ta zama namiji ba.. An saka ma ta ne domin ana bukatar ta gaji mai sunan.. Zan baku labarin 'yar mace 'Yar da ta ci sunan uwarta 'Yar da ko musulunci bai bata uba...