Select All
  • GADAR ZARE
    386K 18.8K 85

    A firgice ya mik'e daga inda yake zaune, yana kallon sauran abokanan nasa fuska cike da hawaye idonsa yayi ja sosai Buga kansa ya fara yi ajikin bango yana ihu yana cewa " sun kashe min kowa bani da kowa yanzu, zaman dirshan yayi a k'asa, yana ihu yana yarfa hannunsa, zumbur ya mik'e ya nufi fridge ya d'auko robar ru...

    Completed   Mature
  • K' A S A I T A (LABARIN YAREEMA NASEER)
    9.2K 311 18

    Littafin KASAITA littafi ne dake dauke da labarin SARAUTA, Wanda shi Yareema NASEER ya Shiga kalubale dayawa na rayuwa a dalilin sarauta, a gefe guda kuwa ya fada makauniyar soyayyar ta batare daya ankare ba, dukda yanada wata masoyiyar a gefe wacce yake ganin itace sarauniyar birnin zuciyar sa sai gashi zancen yasha...

  • ƘWAI cikin ƘAYA!!
    1.4M 121K 106

    Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...

  • MUTUM DA DUNIYARSA......
    121K 9.3K 41

    Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki...

  • Bakuwar Fuska
    37.6K 3.7K 50

    "Babu wata mace da nake son kasancewa da ita bayan ke Boobah. Babu macen da zan iya rayuwar aure koma-bayanki. Ki amince ki share mini hawayena, na yi alkawarin share miki naki hawayen, na baya, na yanzu, da kuma na gaba wanda ba na ma fatansu, zan kokarta yaki da su ta yadda za su nisance ki, ke da hawaye sai dai na...

  • ZABEN TUMUN DARE
    17.1K 3.3K 47

    Mafi yawancin lokuta zabin zuciyarmu shi mukafi kanbamawa, Bama duba mai zaije yazo, a kasar Hausa mukan bawa abu guda shaida kuma haka zamuyi ta bibiyar abun nan da shaida marar kyau bazamu taba la'akari da bangare mai kyawu ba na abin, dayawa daga cikinmu kyau shine abin so , komi mai kyau mukeso ba ruwan mu da badi...

    Mature
  • Zanen Dutse Complete✓
    176K 25.2K 35

    #1 in Aure 19/09/2020 #1 in Sarauta 19/09/2020 #2 in Halal Romance 19/09/2020 Ta riga ta san duk wata tarin ma'ana ta k'addara, walau mai kyau ko akasinta. Kamar kowa abinda bata sani ba shine... Me cece tata k'addarar? Yaushe zata fuskance ta? A wane yanayi zata zo? Mai kyau? Ko akasin haka? Wad'annan tambayoyin suke...