JAWAHIR
Its all about love and Royal family life.... Read and find out ❤❤❤
Guru so nake ku fafe minshi kamar yadda ake fafe gwangwani karku raga masa ko da wasa ku tabbatar kun koya masa hankali. Da sunan Allah mai rahma maijin qai Wannan labarin qirqirane banyishi domin cin zarafin wata ko wani ba. 💞 Page1 💞 Mama ki taimakeni dan Allah karki bari baffa ya auramin wancan t...
It's a love dillemma,shin wa ya fi cancanta ya aure laila,shahid ko Bishir?ku biyo ku sha labari ☺️😘
Maryamaa ta kasance mai kirki da kuma amana ga close friend dinta, Hauwa. Hauwa ta kasance mai son her one and only besty, Maryamaa. Basa zaton akwai wani abu da zai shiga tsakanin su bare ya kai ga cin amanar junan su. ==== ==== ==== Najib saurayi ne wanda koh wace mace zata so ace ya zama nata da sunan soyayya. Kuma...
BA UWA TA BACE Zaune take gefe guda cikin gidan nasu, tana kallon abinda Yan gidan nasu sukeyi k'awar tace Hadiza zaune gaban mamar tasu tana mata lissafin kud'i da tasamu, daga daren jiya zuwa yau da safe. Mamar sai washe hak'ora take tana murna sannan tace "Ai na fad'a Miki idan Kika bi Alhaji Hamza kwanan gida sai...