Laila Kabeer
This story is based on love, hatred, envy, arrogance and lots more. ❤️😭😘🎉😍🤗🤧 Get your hankerfchiefs ready because you're gonna wipe an ocean of tears 😉
This story is based on love, hatred, envy, arrogance and lots more. ❤️😭😘🎉😍🤗🤧 Get your hankerfchiefs ready because you're gonna wipe an ocean of tears 😉
LABARI NE DAYA KUNSHI RASSA DABAN DABAN NA KUNDIN RAYUWA. DOMIN TUN RAN GINI TUN RAN ZANE. !! GEFE DAYA SALON RUBUTUN YAZO DA WATA IRIYAR KAUNA MARAR ALGUS ... ZAYN OF THE ADAMS FAMILY.... AND WAHEEDAH OF MALAMNALADO RES. 😍FATED LOVE🥰
AMINA yarinyace da ta taso cikin fuskantar ƘALUBALEN RAYUWA daban daban tun daga ranar da tazo duniya har girmanta,Ta taso bata san waye mahaifinta ba,mahaifiyarta ta kasance tana ɗauke da cutar hauka,TASHA itace gidansu a nan suke kwana suke tashi,ruwa, iska, zafi,sanyi duk tsananin su a kansu yake ƙarewa,ta haɗu da...
A 1950's Love Story Labarin Rayuwar Yarima Idriss, ɗan Sarkin Bauchi, tare da wata fitsararriyar yarinya me suna Hafsa. Ku biyo domin ku ji yadda zata ƙaya Share please. Fadrees_20
ZAMAN KISHI DA GWAGWARMAYA TSAKANIN MATA HUDU A HANNUN MIJIN DA BA AUREN SOYAYYA SUKAYI BA.
Labarin mai nuni da muhimmancin biyayya ga iyaye, gujema son zuciya, soyayya, zuminci, tare da cakwakiya tsakanin yaya da ƙanwa akan son abu guda.
Yanda ƴammata ke mancewa da kansu da martabarsu a yayin bikin sallah, burinsu su haska kawai wajen samari, ko ina suka zagaya a yabasu su da kwalliyarsu, ajiye al'ada da addini dan kawai ace kaine wane, bin kowacce hanya wajen neman kayan bikin sallah. matan aure masu burin gasa da wance tayi kaza a gidanta...
MAKAUNIYAR ƘADDARA Labari mai cike da cakwakiyar rayuwa. Ta wayi gari da ƙaddarar da batasan mafarinta ba, batasan tushenta ba. Gata da ƙarancin shekaru, gata da ƙarancin gata. Labarin zai taɓo muku zamantakewa, Soyayya, harma da nishaɗi. Bama shiba, a wannan karon duka zafafa biyar sunzo mukune da sabon salo na musa...
TAKUN SAƘA littafi ne da yazo muku da wani salo na musamman. tare da tsaftatacciyar salon soyayya tsakanin wasu tom and jarry😂. halinsu ya banbanta da juna. hakama burinsu da halayyarsu. Ta yaya RUWA DA WUTA zasu kasance a mazubi guda bayan kowanne yanada power ɗin gusar da ɗan uwansa. humm karna cikaku da surutu, da...
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...
Labari mai cike da sabon salo. Cakwakiyar siyasa. Soyayya mai sanyi da tsuma zuciya. Kai idan zanta jerowa sai na baku page guda anan. Ku kasance da BAƘAR INUWA.. domin jin su wanene baƙar inuwar?, miyazo da shi? Wane salone nashi shi kuma?. Kar dai ku bari a baku labari, dan yazo da abubuwa masu yawan gaske ta kowan...
hhhh miya kawo kishi. littafin babu so yazo muku da nasa salon na musamman shima. sunce BASU son juna. to amma mike kawo musu KISHIN juna kuma masu karatu? a waje ɗaya zamu sami wannan amsar. shine ta hanyar bibiyar littafin BABU SO MIYA KAWO KISHI ɗaya daga cikin books biyar na zafafa dake zomuku cikin kowanne salo n...
Labari mai cike da bahaguwar cakwakiya, ɗimuwa, ruɗani tare da bam mamaki. tsantsar mulki da ƙarfin ikon masu mulki. tsaftatacciyar soyayya mai cike da nagarta da dattako.
Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka............. SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata..... Shin w...
kin karanta HANGEN DALA.....maza biyoni cikin littafin A RUBUCE TAKE kiji kaidin kishiya.
labari ne akan wata yarinya yar Nigeria wacce take son wani dan kwallon kafa bature dan kasar Spain kaman zata mutu har take burin ta aurshi
labari ne akan wata yarinya marainiya da tasha wahalan rayuwa da yanda dan uwanka zaiki yaron dan uwansa sai nasa.
labari ne akan wata yarinya marainiya da tasha wahalan rayuwa da yanda dan uwanka zaiki yaron dan uwansa sai nasa.
labari ne akan kiyayya soyayya butulci makirci da Abun tausayi da kuma ban dariya