Select All
  • OMAR KO FAROOQ?
    5.8K 212 19

    OMAR KO FAROOQ? Dukkansu 'yan biyu ne masu matukar Kama daya Wanda ake Kira da identical twins, Kowanne su yanaji da matukar Izza da ji da kai tamkar wasu jinin sarauta, Sun taso ne cikin gata Wanda mafi rayuwar su sunyita ne a kasashen turai Hakan yasa Basu dauki TALAKA a bakin komai ba koda yake daya daga cikinsu sh...

  • SIRRIN MU
    9.3K 270 12

    _Duniya makaranta a lokacin da wasu suke shiganta a lokacin ne wasu ke barinta,wasu na zuwa Duniya wasu kuma na barin Duniya, Rayuwa kamar shafin littafi ce,baka sanin abinda yake bangwan baya dole saika buɗe shafin gaba,muna zuwa Duniya ne ba tare da sanin abinda ke cikinta ba,wasu na zuwa a makance, wasu a kurmance...

    Completed  
  • CUTAR KAI
    23K 488 17

    "Ka sake ni ko dole sai nayi rayuwa da kai?" Me zanyi da kai a rayuwata ? " wallahi Dady ya gama cutata tunda ya rasa Wanda zai hadani aure dashi sai kai , bari na Tina Maka idan ka Manta matsayinka... Kai din fa bakowa bane face yaron babana me aikin gidanmu ,dan tsintuwa wanda aka tsinta akan titi Wanda babu da...

  • IFZAA! (MMBFF)
    25.7K 2.1K 34

    (MARRIED TO MY BEST FRIEND FATHER) ...A hankali na nisa na ƙarasa kusa da ita na zauna,ina kallon frame ɗinmu dake ajiye saman bedside drawer nace "wai me kika ɗauki kanki?" Tace "yanda kika ɗauki kanki nima haka ne" da sauri na juya na kalleta,lokaci ɗaya na ɗauke kaina ina taɓe baki nace "ni yanzu idan na am...

    Completed   Mature
  • IN-LAWS
    1.4K 148 7

    ...He was married to her elder sister,sannan ita kuma yana sonta,even though ya san ƙaddara ta haramta masa ita matsayin mata matsawar yana tare da ƴar uwarta,hakan bai sa ya haƙura ya cire son da yake mata a ransa ba,shin ya ya al'amarin zai tafi? Sakin ƴar uwarta zai ya aureta? Ko kuwa zai jira faruwar wani al'amari...

    Mature