*ILHAAM*
🎀 *ILHAAM*🎀 BY Sadeeyah A maru {Sadeeey} *SADAUKARWA* Na sadaukar da wannan littafin ga mahaifiyata,abun alfaharina, Allah ubangiji ya jikanki ya gafar ta miki yakai haske kabarinki.🤲🤲🤲 Page 01 Tafara nisa cikin gyangyad'in data fara wanda haryakai mafarkan bazata sunfara ziyartar k'wak'alwarta, batar...