Select All
  • SA'IDAH
    10.1K 648 12

    The story of a young adult...ku biyoni ciki dan jin abinda ke kunshe da rayuwar SA'IDA, anty SA'IDA, BIG SIS inji ABDULHADI *SOYAYYA *SADAUKARWA *TAUSAYI *KADDARA *JURIYA *ILIMANTARWA *NISHADANTARWA Wannan labari nawa ya bambamta da sauran... Abinda rai ke so.... SA'IDA MAMI ABDULHADI ABBA RAMADAN MUHAMMAD HAMISU BINT...

  • DR MUHRIZ
    12.8K 316 12

    Tun tasowar ta bata san dad'in rayuwa ba, ta taso cikin rayuwar tsangwama, kyara da hantara, a lokacin da take tsaka da gwagwarmayar rayuwa k'addara mai girma ta afka mata wacce ta k'ara jefa rayuwarta a rud'ani da kyamatar al'umma, Ta rasa gata, ta rasa dukkan farin ciki, yayin da ta fad'a zazzafar k'aunar mutumin da...

  • NIDA MARWAN
    4.4K 268 41

    Labarine akan wata budurwa wacce take sana'ar dillanci ta adaɓi kowa a unguwar ga kashe auran mutane.

  • ZAINUL ABIDEEN
    12.3K 528 13

    Banida wani burin daya wuce Inga gawar zainul abideen akwance babban kudirina a duniya shine in bude idona Inga zainul abideen akwance baya numfashi inhar be mutuba kuwa bazan taba daina bibiyarsaba har saina tabbatar da na maidashi ga Rai babu amfani....