DA'IMAN ABADAN
DA'IMAN ABADAN labarin mai cike da darussa kala kala labarine na soyyya zalla.. soyyyar da ake jin za'a iya sadaurkar da rai akan masoyiya.
DA'IMAN ABADAN labarin mai cike da darussa kala kala labarine na soyyya zalla.. soyyyar da ake jin za'a iya sadaurkar da rai akan masoyiya.
Labari ne na wata yarinya me ban tsoro da al ajabi. Gashi takasan ce malama da kowa ke koyi da ita a makarantar su, sai dai kashh ashe fuska biyu neda ita domin takasan ce matsafiya me shan jinin dalibe, Kubiyo ni dan jin yadda zata kasan ce
Ina mata masu fama da matsatsalun gidan aure,ina wa inda mazajensu ke hantararsu sbd rashin ni'ima dakuma rashin iya girki to yar uwa share hawayenki nesa taxo kusa domin samun girke-girken xamani da na gida harma da kayan kamshi najiki da na daki,da kuma magun gunan gyaran jiki domin farantawa me gida da kuma karin...
wanna litafi me suna GYARAKANKI litafine da zai kawomiki magunguna da Suka kasance masu kyau da inganci Wanda Suka kunshi abubuwa kamar haka. Gyaran jiki wande yashifi bangaren kamshi da gyaran fuska d gyaran gashi da dai sauran su. Bangare nabiyu Kuma yashifi bangaren ni'ima na mata matsi magunguna masu inaga...
KOWANNE DAN ADAM DA IRIN TASA KADDARAR💯IDAN KA YI HAKURI SAI KA CIMMA NASARA A GABA🤞...One really need not worry, for it was all destined...at what time, where, and who will become your life-partner is all decided🥰 A SHORT MOVELLA.....DESTINED LOVE💍
Dannar kirji... Gajeren labari mai dauke da darussa kala kala na wata uwargidah da akaiwa abokiyar zama(amarya)😻💕..NA MRS JH AND MSS XOXO
Labari Mai tsuma zuciya...🦋🤍 #Destined lovers #Life partners #Rich vs poor #The battle of................... KWANKWASON JIMINA (MAI WUYAR SHAFAWA) BOOK 1 & 2
Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara. ...
Fitowa tayi daga daki tana sakowa daga saman bene a hankali take tafiya sabida takalmin kafan ta nada dan santsi, wayan ta take dubawa tana murmushi cikin ta ta shafa tana cewa kamar ba 6 months ba cikin yayi kato ko yan biyu zan haifane, ji tayi santsi ya kwashe ta sauri tayi ta kike hannun matattakalan benan kanta d...
~~Kanta dauke yake da farantin talla wanda aka kasa mata dafaffen rogo da gyada kulli kulli, taci damara sai kace wadda za tayi dambe tana tafe tana rera wakar ta"iye nanaye ayye yaraye nanaye carmama, ina tafiya ta jirgin goro zaya kade ni, jirgin goro kar ka kadeni, jirgin goro zan maka sako, sakon goro ko na turare...
Takaitacen labari me ɗauke da faɗakarwa kan lefe. Labarin gaba ɗaya ya shafi karkara ne wato rayuwar ƙauye. Akwai cakuɗuwar na rashin daidaitaciyar hausa. An yi amfani da hausar katsina sossai cikin labarin.
Labari ne wanda yake sabo ne a ta bangarensa kuma mai salo daban labari yana kunshe da nishadi tausayi soyayya abun al'ajabi wani abun ma sai wanda ya karanta shi labari ne na mashahuran attajiran dangin larabawa dasuka jima a nigeria to ko ya labarin zai kasance idan akace wata daga cikin bahaushiya kuma mai karamin...
saukakekken hanyar shiga,Amma naiman hanyar fita it will be diely.......WHEN IN NO WAY OUT
Labari akan Wata yarinya da Yayan ta Musty wanda yarinyar tsintar ta sukai but at the end ashe she is his cousin 'yar yayan Momy nasa ce
A duk lokacin da zanji an ambaci wani abu waishe shakuwa ko kuma aminta ko ince aminiya, sai naji gaba ya yi wawan bugun da yai sanadiyar tarwatsa rayuwarta. Duba da yadda amana tai kanranci baza muce babu na Allah ba amma mafiya yawan su, maciya amana ne, domin da najikin ka ake cin amanar ka. Aminiya wata kalmace wa...
Wannan true story ne. Shekaran da ya wuche Efcc sun sa an rufe ni na wata daya da sati uku a gidan yari. Wannan labari ne da wasu matasa suka bani a gidan yari akan yadda suke fadawa gidan mutane suna yiwa mata fyade har aka kama su.
labarine wanda ya shafe ɓangare guda biyu, masu kuɗi da kuma talakawa, soyayya ,abota da dai sauran su kubiyo domin jin me wannan labarin ya ƙunsa.
Shekararsu bakwai da aure,amma be tab'a gazawa da ita ba duk da itad'in takasance makauniyace bata gani,amma hakan be rage masa soyayyartaba aransa kulawa daidai gwargwardo yabata girki ,wanke-wanke da duk abinda take buqata yana mata ,inkazo gidanta bakace gidan makauniyabane,duk d tsananin kyaunta amma danginta basu...
Labarin wata ba fulatanar budurwa mai suna FANTA! Da matashin saurayin ta MAHBUB dan birni😉 Written by MISS XOXO and NAFEE ANKA😍 (2016...)
A naki tinanin zan bari ki zauna a gidan nan ke kadai....kin kwace min miji kin kwace yayyana yanzu kuma mai kike so gareni...Khairat, farin cikin yayyana shine farin ciki na duk mai son ya batamin ya taba farin cikina.....ku biyo dan sanin ya rayuwar KHAIRAT wanda ke cike da abubuwa daban daban soyyaya, tausayi....
Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai...
A Hausa/english kinda story about three sisters and how they cope with their arranged marriage.
Duniya cike take da abubuwan al ajabi,tabbas akwai rud'ani daban tsoro,azamanin dayakasance ita kad'ai ke mulki adaular ta wacce ta had'a da aljanu da manyan bokaye tazuba izzah uwa bazata mutuba,duk da shekaru dubu biyu dasuka shud'e amma ya akai takeso ta cika qudirinta bayan tashud'e adoron qasa,ya iyayen jawahir z...
Based on true life story labarine akan wata baiwar Allah wanda uwar miji tajefata cikin matsanancin baƙin ciki ɗa gararin rayuwa,sanadin hakan ta..just read and find out