LAUJE CIKIN NAƊI
.
Labarine akan wata yarinya ƴar ƙauye,me ƙiriniya bata tsoron kowa kuma duk wanda ya taɓa ta sai ta rama.
labari akan wata yarinya me rawar kai da rashin jin magana sam, labari akan taɓarɓarewar zumunci, tarbiyya da rayuwar 'ya mace idan ta rasa me jiɓantar lamarinta, Yayin da ake zaton wuta a maƙera katsam se ta bayyana a masaƙa, ku kasance dani dan jin me ze faru a wannan littafin
Ramagamar Damisa a jaki da nisa...ni ce Asma uwar adashen ƴan daba, me fafatawa da ni sai ya shirya.
Labarine mai cike da abun tausayi,tsantsar Sadaukarwa,fa'idar biyayyar iyaye da kuma tsantsar zalunci.
AMINA yarinyace da ta taso cikin fuskantar ƘALUBALEN RAYUWA daban daban tun daga ranar da tazo duniya har girmanta,Ta taso bata san waye mahaifinta ba,mahaifiyarta ta kasance tana ɗauke da cutar hauka,TASHA itace gidansu a nan suke kwana suke tashi,ruwa, iska, zafi,sanyi duk tsananin su a kansu yake ƙarewa,ta haɗu da...
FANSAR FATALWA! Labarin FANSAR FATALWA labari ne da ya ƙunshi cin amana tsantsa wanda ƙawaye suke yiwa junan su. Labari ne akan wasu ƴan mata guda biyar waɗanda suka taso cikin wata irin azababiyyar aminta,wadda idan aka tashi kwatancen aminan ƙwarai su ake fara kawowa a sahun farko,sai dai kash! Duk da irin wannan am...