SO MUGUN WASA
Labarin soyayya, na wasu abokan gaba wanda rashin jituwa ne a tsakaninsu daga baya soyayya ta shige a zuciyar ɗayan abokin hamayyar, ita kuma jarumar bata sani ba, har takai ga sunyi aure ba tare da tasan wanda take aure ba.
Labarin soyayya, na wasu abokan gaba wanda rashin jituwa ne a tsakaninsu daga baya soyayya ta shige a zuciyar ɗayan abokin hamayyar, ita kuma jarumar bata sani ba, har takai ga sunyi aure ba tare da tasan wanda take aure ba.
Salati goggo ta rafka tana ja da baya cikin tsoro take Fad'in, " me nake gani ni hansatu kamar danyen kifi ke mejidda zo ki tayani gani " mejidda atunaninta rikicin Goggo ne tana daga zaune ta cewa Goggo, " tunda kifin Kika gani ay shi d'in ne, kema Goggo Banda abinki kifin k'afa garshi da zai shigo cikin gida bama na...
Ko daga jin sunan littafin basai na baku labarin irin BUTULCIN da za'a tafka acikinsa ba, labari ne me tab'a zuciyar me karatu ya kunshi darasi acikinsa, Kuma izna ne ga azzaluman mutane, kubiyo zasu fahimci abinda nake nufi.
Gudu yakeyi iya karfinsa amma saboda yanayin girma ga tsufa lokaci guda suka cin masa. A tsakiya suka saka shi suna kokarin rike hannuwan sa, dan tsoho yayi wani kukan kura cikin karaji irin yanda jariman india sukeyi idan suka fusata, yasa gwiwar hannuwan sa ya kai musu duka yana fadin, " wallahi bansan da makiya nak...
Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.
Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki...
Labarine wanda ya shafi Gidan Sarauta,makirci,yaudara,soyayya duk dai acikin wannan Gawurtaccen littafin na wa.wanda bai fito ba sai da ya shirya.
silar fyaƊe labari ne akan wata yarinya wacce wani ya yi mata fyaƊe wanda ita kanta bata san wanda ya yi mata ciki ba,shima kuma bai san wacce ya yiwa cikin ba,kubiyoni don jin yadda labarin zai ka ya.
labarin darasi labari ne akan wata yarinya baiwar Allah wacce ta taso acikin talauci da ƙuncin rayuwa sai dai kuma fa akwai wata ƙaddara wacce ta gifta mata,kubiyoni don jin ƙaddarar.
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah
Rashi ba shi kaɗai yake samar da giɓi a rayuwa ba. Wani yana doron ƙasa amma dalilai kan sa wanzuwarsa ta kasa amfanar da makusantansa. Me zai faru da rayuwar ƴaƴan da su ka zaɓi zama da giɓi a gurbin da mai cike shi yake da rai da lafiya? RAYUWA DA GIƁI...
A violent love story, Hustle in love is a big crime, trick love or I will die for your love, For you i have lived, with stitched lips, by drinking every tears but in the heart keeps burning, lamp of desire, the life has brought book of past days , now we're surrounded by countless memories, without asking i got so man...
~~Kanta dauke yake da farantin talla wanda aka kasa mata dafaffen rogo da gyada kulli kulli, taci damara sai kace wadda za tayi dambe tana tafe tana rera wakar ta"iye nanaye ayye yaraye nanaye carmama, ina tafiya ta jirgin goro zaya kade ni, jirgin goro kar ka kadeni, jirgin goro zan maka sako, sakon goro ko na turare...
Rashin kula da bamu samu daga iyayenmu ba , shi ya taka muhimmiyar rawa gurin gurbata Rayuwar mu. musammanma ni dana taso a hannun Matar Uba, da'ace na samu kula a gurin Ubana wlh da ban d'auki dala ba gammu ba, Banshiga rayuwar kawayena dan na gurb'ata su ba!, hasali ma su suka bibiye ni ganin yanda nake fantamawa...
labarine akan wani uba da yake haikema yarsa ta cikinsa a gefe Kuma qawarta take yaudararta take fadawa lesbian ga Kuma uwarta itama da take neman qawayenta qarshe yarinyar take shiga duniya take haduwa da wani baturen American ahlil kitab suke qulla soyayya har take kaisu ga aure, shin Yaya wannan turka turka zata k...
labarin wata yarinya marainiya da danginta suka tsaneta saboda tunaninsu na itan ba mutum bace, ƙaddara ta sake haɗa ta da wani ɗan mafiya, shin yaya rayuwar Hindu zata kasance a hannu Imran?
"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki..... "ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke zaki kawo min maganar banza yanzu kinga wani abin da ya Dan ganci bok...
CIWON 'YA MACE rikitaccen al'amarine mai kulle kai, nishadi,soyayya, cin amana, da yadaura, acikin labarin ne zaga yadda ciwon 'ya mace ya zama na yarwanta mace, duk kuwa da tarin alakar dake tsakani makusantan biyu, ta tsayawa yar uwarta mace duk kuwa da cewa abin ita zai bibiya tare da ciwo arai, a nan ne zata ji in...
✍🏻✍🏻BAKAR FURA lbr ne da yafaru da gaske, wanda yake dauke da Soyayya me kayatarwa, ga tarin Nishadi, ban al'ajabi tare da ban tausayi, gameda fadakarwa, wadan da abun ya faru dasu muna nan muna cigaba da rayuwa tare dasu cikin wannan duniyar tamu,Allah yabani ikon isar da sakon yadda ya dace.