Select All
  • MATAR K'ABILA (Completed)
    395K 29.6K 58

    Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa? Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.

    Completed  
  • SHU'UMAR MASARAUTAR 1
    8.9K 129 13

    "Na sadaukar maka da kishiyata a wannan daren, shi ne tukwicin da zan iya yi maka." Ba ta jira cewarsa ba ta ɗora rigar a jikinta. Bamaguje ya gyaɗa mata sannan ya furta. "Za ku iya tafiya." Umaima ta yi masa jinjina da hannu sannan ta sake ɗiban ruwan da ta wanke fuska da shi ta nufi wurin da Maimuna ke zaune hannunt...

  • SAKAMAKO
    831K 44K 48

    Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah

    Completed   Mature
  • BAK'AR SHUKA...!
    22.3K 1.1K 60

    Gurbatacciyar zuciya me cike da zallar soyayya, soyayyar da bata da alkiba, bata da gaba balle baya, soyayyar da tunda aka fara ta babu farin ciki da jin dad'i har izuwa k'arshenta, duk da sun kasance ma'aurata amma rayuwa suke gudanarwa a juye ta baibai domin sun samu banbancin halaya da k'arancin fahimtar juna, tafi...

    Mature
  • TABARMAR ƘASHI
    709 41 1

    Tana yiwa maza kallon biri Yana yiwa mata kallon ayaba Ta zabi tabbatuwar kalma me daci da ciwo girma da firgici akan kowacce diya mace wato ZAWARCI akan amsa sunan MATAR AURE Duk da yadda suke tsananin son juna har ana musu kallon ROMEO DA JULIET amma ta zabi rayuwa babu shi. Dare daya zazzafar soyayya ta juye zuwa w...

  • MASARAUTA
    7.9K 1K 56

    Labari akan masarautu guda biya Darul-Bilyam da Masarautar Toro,sarƙaƙiya akan son mallakar Takobi da kuma sarauta.

  • ƁARIN ZANCE!
    1.1K 146 12

    Labari ne akan wata jaruma Zahra da mahaifiyarta ta tasirantu da wata ɗabi'a ta ƁARIN ZANCE, ƙalubale mai girma da ya addabi rayuwarta, a maimakon da ta yi aure ta samu sauƙi, sai ta yi arangama da wani babban ƙalubalen daga mijinta, wanda yake shirin tunkuɗa ta kushewa kafin ta ankara. Daidai lokacin ne kuma rayuwart...