KE ALHERI CE
Labari ne da ya k'unshi; Tausayi, Mamaki, Al ajabi, Sadaukarwa, Jin dadin Rayuwa, K'uncin Rayuwa, da kuma Duhu da ya mamaye zuciyoyin wasu bayin Allah dake cikin Labarin. Wannan Labari ya kunshi darussan rayuwa dake faruwa damu yau da kullum. Gidan Habib Lema na dauke da Labarin wata Uwa da ta gina Gidan ta cikin Tsaf...