Select All
  • CIKI DA GASKIYA......!!
    457K 29.7K 93

    Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.

  • Default Title - ABDUL JALAL (2020)
    76.8K 2.7K 117

    Labarin wani matashi daya riga ya gurbata rayuwarsa da shaye2 da raina iyayensa, tareda wata matashiyar yarinya 'yar baiwa wadda bata magana biyu, kowa ya shiga gonarta setayi maganinsa wadda ta dage tsayin daka wajen ganin ta sauya akalar Rayuwar ABDUL JALAL zuwa hanya madaidaiciya. Labari me cike da ban tausayi hats...

    Completed  
  • MunayaMaleek
    2.7K 84 17

    read MunayaMaleek, for you will gonna fell in love with it, saboda tsananin soyyaayar ta ga kanwar ta yar shekara shida mai lalurar brain Cancer ta siyar da budurcin ta, Sai dai ta manta cewa Allah ke rayawa, ya kuma kashe a sanda ya so, Me zai faru a gaba? yaya rayuwar ta Zata kasance? find out in MunayaMaleek.

  • WATA KISSAR (Sai Mata)
    27.8K 1.7K 31

    Labarin soyayya wanda zesa ma'abota karatu nishaɗi, labarin wata yarinya da ta jarumtar nunawa namiji tana sonshi, kuma ta jajirce gurin zama da shi dukda ƙalubale da kuma izzarsa da taurin kai amma tai amfani da salo da kissa gurin janyo hankalin sa kar abaku labari ku biyoni dan jin yadda zata kaya

    Completed  
  • CUTARWA!
    39.6K 2.1K 50

    Kowane ɗan Adam, ɗauke yake da littafi, mai tarun shafukan ƙaddara, idan ka karanta fejin yau, sai ka buɗe na gobe zaka san me yake ɗauke da shi. Sai dai ummi na iya cewa, tun da ta buɗi ido, ba ta taɓa cin karo da shafin da buɗe shi yayi mata daɗi ba, sarƙar ƙaddara ke ta janta daga wannan tarago zuwa wancan ko menen...

    Completed   Mature
  • WUTA A MASAƘA
    38.5K 1.9K 31

    labari akan wata yarinya me rawar kai da rashin jin magana sam, labari akan taɓarɓarewar zumunci, tarbiyya da rayuwar 'ya mace idan ta rasa me jiɓantar lamarinta, Yayin da ake zaton wuta a maƙera katsam se ta bayyana a masaƙa, ku kasance dani dan jin me ze faru a wannan littafin

    Completed