FULANI
FULANI -The story of unwanted girl, she always had a strong sense of destiny...! The story of a Prince and his kingdom. witchcraft, distorted relationships, hidden secrets, selfishness.
FULANI -The story of unwanted girl, she always had a strong sense of destiny...! The story of a Prince and his kingdom. witchcraft, distorted relationships, hidden secrets, selfishness.
aurene dayazo Mata a bazata da'akai Mata Dan kawo sulhu da gujewa fitina a zuriarsu.
It is a story about a typical Fulani Muslim girl with a perfect background and up bringing from a very wealthy family, who later meet with a destiny that totally changed her and left her hanging on a thin thread of her real self. It is a story about love, sacrifices for love and the consequences of that. Maimoon will...
#paid Sunanta Munubiya An saka mata sunan mata ba don ana tunanin ita cikakkiyar mace ba ce.. An saka ma ta sunan ba don ana tunanin wataran ba zata girma ta zama namiji ba.. An saka ma ta ne domin ana bukatar ta gaji mai sunan.. Zan baku labarin 'yar mace 'Yar da ta ci sunan uwarta 'Yar da ko musulunci bai bata uba...
Matar Gwamna. Labarin Gwamna Saifuddeen Kachallah da matansa guda biyu. Bilkisu Kachallah da kuma Asiya Shahidah Faruƙ Baba.
ADAM da BIE mata da miji ne da suka yi auren soyayya, kamar kowanni aure TOGETHER FOREVER suka yiwa junansu alƙawari, sai dai bayan shekara goma Bie tana son su rabu, shi ma kuma Adam yana ganin kamar akwai yiwuwar TOGETHER FOREVER fa a mafarki ne ba a gaskiya ba. Sai dai yayinda su ka yanke hukuncin rabuwa da junansu...
"Nasan I zuwa yanzu kowa na unguwarku yasan wacece ke, yar maye, yar shaye shaye? Duk wanda suka zaba yayi. Nasan iyayenki ma yau zasu kore ki saboda sun gano ko ke wacece. Shi kuma Sheikh din da kika same shi a tafin hannunki, bayan ko wacce salihar mace da ma mara tarbiyyar neman soyayyar sa take ruwa a jallo. A yau...
IS ALL ABOUT FAMILY RESIDING (DWELLING)IN THE BIG MANSION.. KADAN DAGA CIKI👇🏻 (Alhaji aboki nagaji da yarana da matana,am tired of having vision wyt them,ya zanyi😦 Baba nagaji da zaman gidan nan aure nakeso😳 Alhaji let's disunite,just ka sakeni na gaji da xaman gidan ka,gida kamar dajin sambisa🙄 😂😂)
The story is all about Sulaim and Kulthum who were the best of friends, intimate and bussoms. One is from rich family and the other from poor family which affording 3 square meal is a great problem, she has a high self esteem and high standards with lot of dreams which can be said building castle in the air! Let's em...
Talauci da arziqi dika na Allah ne..Amma Mai hankali me kad'ai yake Gane hakan...Tsakanin Rasheedah da Sakeenah akwai Wani al'amari Babba da yake buqatar hankulan ku makaranta...ku biyo HAERMEEBRAERH Dan Jin mene ne wannan al'amarin.....
Idan iyaye suka zamanto masu cikakkiyar tarbiyya to fa akwai yiwuwar ƴaƴan su su zamo masu tarbiyya...sabanin haka kuwa yaran suma za su zamo marasa tarbiyya ne....wannan shi ne abinda ya ke faruwa a yawancin gidajen wannan zamani da muke ciki...amma na gidan su Samran abun sai dai a kira shi da lahaula.....
A koda yaushe mu dinga tunawa da maganar Malam Bahaushe da yake cewa "Kwad'ayi mabud'in wahala ne".....
KYAKKYAWAR FAHIMTA ke Sanya Mata da miji su yi zama na amana cikin so da qauna da kulawa tare da tarairayar junan su,haka zalika KYAKKYAWAR FAHIMTA na sa qasashen duniya su zauna lafiya, kamar yanda KYAKKYAWAR FAHIMTA na iya zaunar da qasa lafiya....haka rashin KYAKKYAWAR FAHIMTA zai rusa dika wadannan abubuwa.....lab...
A zanen da Alkalanin kaddarar su ya zana musu! Akwai Soyayya! Akwai Sadaukarwa! Dan haka zanen kaddarar su a hade take su Uku! Babu wanda ya isa tsallake na wani ba tare da ya faɗa na wani ba! Jaamal! Jannart! Sarah! Sun rayu akan abu daya! Kuma sun haɗakar soyayyan Abu daya! Domin farin cikin mutum daya domin samun f...
love and Destiny.... She never thought of falling in love with him, but he never fell in love with her. She never knew who you trusted would betray you until she sought true love ....
Love Crossing Sheikh lovely daughter with mafia badass King, how comes destiny and passionate met
True life story. labarin zanan ƙaddara wanda babu wanda ya isa ya hana shi faruwa sai Ubangiji al'arshi. soyayya mai cike da tausayawa wacce ƙaddara ta haɗa a lokacin da ba'ai zato ba.
Naging halimaw ang masamang prensepe dahil masama ka diba-_-... Kailangang may totoong magmamahal sakanya bago maubos ang petals ng rosas para makabalik sya sa pagiging tao muli. Sino yung taong iyon??
Aïkida, ou la fille aux cheveux blancs que tout le monde redoute chacun à sa manière. Surnommée « la Fille Gelée », elle découvre un secret dont elle est loin d'imaginer les conséquences. Des conséquences lourdes et irrémédiables. Obligée de quitter sa famille, c'est dans la discrétion la plus totale qu'elle va se déd...