Select All
  • HATSABIBIN TSIBIRI
    1.2K 91 16

    Labarin matsafan 'yan biyu da d'an sarki.

    Mature
  • MATAR AMEER
    22.1K 1.1K 71

    'Ammi ya zan yi da rayuwata? Ya kuke so in yi da zuciyata? Ban taba ba...daidai da rana daya ban taba mafarkin yin rayuwar aure ba tare da Ameer ba. Na roke ku da Allah ku zuba idanuwanku kawai a kaina, ina ji da kun san yadda zuciyata ke tafarfasa a duk lokacin da kuka yi min zancen auren wani wanda ba Ameer ba da tu...

    Completed  
  • TA ƘI ZAMAN AURE...
    11.2K 395 19

    "Ni ma ina da buri, ina da mafarkai irin na kowace mace, sai dai kuma kaddara ta shata min layi, yadda alƙalamin ya zana dole haka zanbi... Daga lokacin da na fahimci haka, sai tsoro da fargabar me zai faru a gaba ya fice a zuciyarta. Tafiyar da babu dawowa ta zama dakuna..." TA ƘI ZAMAN AURE... Share fagen wata taf...

  • RAYUWAR AYRAH
    68 6 6

    The story of love,hate, orphan

  • BAN FI ƘARFIN TA BA!
    789 36 1

    Labari mai cike da ban tausayi, gadara, Soyayya da kuma taimako.

    Mature
  • TAME GARI
    4.2K 108 1

    Hatsabibiya ce,wadda bata barin kota kwana,ta yi ƙiriniya iya iyawarta.

    Completed