Ni da Yaa Fauwaz
Labari ne akan wani saurayi da kanwarsa wacce take cousin dinsa ce.
#1 sacrifice 21/08/2020 #5 in romance 27/09/2016 "Malam, ka yi kuskure, idan ka na tunanin zaka canza min ra'ayina a minti biyar". "Ko za ki gwada ki gani?" Ya tambaya, yana murmushi, ita ta rasa ma yadda aka yi ya iya murmushi, da dai ba ta ganin hakan a tare da shi. Ta kan dauka shi haka Allah ya hal...
Ita ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez
Halinta na girman kai, rashin kunya da wulaqanci su suka sanya ya tsane ta.. baya qaunar ya bude idanuwa ya gan ta a gaban shi... she disgusts him!! the feeling is mutual domin kuwa ita ma ta tsane shi.. ta tsane shi tun ranar da ta fara ganin shi... ta tsane shi saboda tunda ya shigo rayuwarta ya hana mata jin dadi k...
A rayuwar Ilham Bukar bata qaunar a wulaqanta ta don haka Idan har kana so ka zauna lafiya da ita toh kar ka wulaqanta ta.....!
A story of love ❤️ A heart deforming story💔😫 Ban taba sanin kuka yana saka ciwon ido ba se a kaina, na kasance Inada cika baki ko a cikin kawaye akan soyayyar namiji tayi kadan ta hautsina ni se gashi baa je ko ina ba soyayyar Aliyu tayi raga raga da zuciyata, duk wannan composure da nake da ita na rasa ta dare day...
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah
Ta tafka babban kuskure a rayuwarta... Shin zata iya gyara wannan kuskuren ko kuwa??
Labarin soyayya mai cike da rikici ga wani mutum mai suna Baban Mama, yana da Aure ya fara soyayya da ƴar maƙotansu yarinyar da har cikin gidansa gun matarshi ta ke shiga ,da ya ga kamar ba za'a bashi ba sai ya faɗa soyayya da abokiyar cinikinshi mai shekara sama da talatin hummm akwai cakwakiya fa
Tunda Anty ta fara magana, Prof yake kallon ta, idan ka kalle shi ba zaka taba fahimtar a yanayin da yake ciki ba, ba zaka fahimci emotions din shi ba, Amma yadda yake kallon Anty, da yadda ya bata dukkan hankalin shi, Abu ne da zai tabbatar maka cewar maganar babba ce. Anty ta gama bayanin ta tsaf sannan tayi shiru t...