Select All
  • Nafi karfin aurenshi (girman kansa yayi yawa)
    8.1K 568 15

    haduwace ta bazata inda yayi mata rashin mutumci batare da yasan ko ita waceceba. itama takasance bata barin kota kwana inda ta nuna masa ruwa ba sa'an kwando bane.... Yaci Alwashin Aurenta tare da daukar fansar CI mishi fuska da tayi a bainan nassi kubiyoni domin jin yanda zata kasance tsakanin zahra da Abdurrahim.

  • TUBALIN TOKA
    12.4K 778 21

    bana tunanin zan iya rayuwar aure da bagidajiya d'iyar qanwar mahaifina wadda mahaifina ya za6a min a matsayin matar aure bayan ina da nawa za6in, ya rayuwata zata kasance zaman aure da mashayi manemin mata wanda sam baya so na bayan ina da nawa za6in nabi za6in iyaye na, wace irin rayuwar aure zanyi da mutunan...

  • MAHWISH
    2K 208 38

    .....She is very stubborn like a rock, she is yarning for love, she is beautiful like the moon......

  • LALATA
    20.8K 1.1K 47

    Labarin Tasleem data had'u da mayaudari har ya rabata da martabarta ta diya mace a karshe ya juya mata baya

  • Al'amarin Zucci
    271K 16.5K 26

    #13 in romance hot list. 25/1/2017 Still faring high after months of completion. Thank you. A duniyar Aneesa babu abinda ya kai mata Innarta muhimmanci, gashi Innarta ta tura ta birni ta zauna da mutumin da bata taba haduwa dashi ba iya rayuwarta. Shin Tafiya birni zai rufe duhun dake cikin rayuwarta ko kwa zai yi s...

    Completed  
  • RIJIYA TA BA DA RUWA????
    4.2K 452 37

    Chakwakiya ne Wannan labarin kawai ku bibiye alk'alamina.

  • Hannah
    22.3K 1.7K 52

    Bincike a rayuwa wani abune da ALLAH ya hallata ku biyoni cikin wannan labarin na soyayya da kuma fadakarwa

  • Zuciya Da Gwanin Ta
    18.9K 653 21

    Burin zuciya a ko yaushe shine ta samu gwanin ta. Ko da kuwa hakan zai zama illa a gare ta. To amma in hakan ne kadai ya rage zabi, ya abin kan kasancewa? Ku biyo ni... Ku fito kuji labari zazzafa Kan zuciya da gwanin ta Tsokar da babu irin ta mai son cikar burinta Mai karkata hankali zuwa gun ra'ayin Cikin tsuma da d...

    Completed   Mature
  • KASAR WAJE
    78.3K 3.4K 60

    Littafin marubuciya MARYAM ABUBAKAR DATTI marubuciyar HIBBA. ayi karatu lafiya.

  • A JINI NA TAKE
    60.9K 3K 12

    Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad...

    Completed  
  • DIYAR DR ABDALLAH
    45.4K 6.3K 32

    Zuciyar sa yana mashi wasiwasi, abinda yake gudu shi ke shirin faruwa dashi. Bai taɓa samun kansa cikin wannan yanayin ba. Yanayin da zai zama useless baida amfani. Sai yanzu ya lura da dalilin dayasa ya kasa barci. Ba komai bane illa wannan sabon shafin dake baƙunta sa. A hankali yake mamayansa, ya shammace shi cikin...

  • AMSOSHIN TAMBAYOYINKU 2
    58.9K 1.3K 200

    JANABA TA SAME NI, BAN YI WANKA BA SAI HAILA TA ZO MINI, YA ZAN YI WAJEN YIN WANKA

  • AMFANIN SOYAYYA COMPLETE
    106K 4.4K 31

    Labari ne akan 'yan mata 3 wad'anda suka sha gwagwarmayar duniya suka ga bala'i a rayuwar su kala-kala, labarin ya gino ne akan makirci, yaudara, cin mana, fansa

    Completed  
  • JUYAYI
    30.6K 2.8K 36

    her life is ending becouse of her biogical brother,he rapping her the frist tym that he see her in his life

    Completed  
  • NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)
    43.3K 2.1K 19

    Labarin sanyayyar tacacciyar soyayyar ruhi biyu.. Wanda akai wa auren dole da juna, Amman basu san da hakan ba. Shin ya zaman nasu zai kaya idan suka gano? NAUFAL da AYOUSH. Growing in Love is a beautiful love story. A heartfelt and emotional adventure of two young lovers AYUSH AND NAUfAL willing to take a chance. The...

    Completed  
  • AFRA
    73.7K 7.8K 58

    Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga duɓɓin mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta buga akan speakern dan ta ga ko yana aiki. Illai kuwa sai ta ji ƙaran bugun da tayi. Murmushi ta ƙara sakar wa mutanen da duk ita suke kallo, da mamaki a idanuwansu, kafin...

    Completed  
  • CIKAKKIYAR MACE
    28.5K 2.5K 49

    Littafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M , yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana gamsar damiji a shimfid'a, sannan uwa uba ta kasance ta iya kisisina,d...

  • ƘWAI cikin ƘAYA!!
    1.4M 121K 106

    Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...

  • ZAFIN RABO ✔️
    124K 11.3K 62

    Labari ne da ya k'unshi tsana, k'iyayyaya, mugunta, da uwa uba soyayya. Ku biyo ni kuji me zai faru a littafin //Zafin Rabo//

    Completed  
  • ITA WACE CE? (Complete Book1)
    80.4K 4.4K 57

    Let see what is all about 💋

  • El'mustapha
    325K 25.4K 72

    'Mijin yar'uwata nake so, farin cikin da yake baiwa matarsa nake son samu fiye da hakan, so nake na rabashi da matar sa da ya'yan sa ya zamto ba kowa a xuciyar sa sai ni. El'mustapha ya shiga cikin rukunni wasu mutane da nake ganin matuqar qima da mutuncinsu sannan kuma yabi ya manne a xuciyata yadda dai dai da minti...