Pilih semua
  • Auren Gida ✔️
    1.9K 38 27

    Zuciyarka ta zama takarda, tawa ta zama biro in rubata maka shafin kauna ! Kaza mo kofa na zama makulli, mu hadu mu bude kofar soyyar lambun zuciyata! Na kasa tsaye na kasa zaune a lokacin da na fara ganin ka a cikin taro, ka fita daban kaman wani a daren sha biyar! Ya madarar zuciyata, ka zamo ciminti in zamo bulo mu...

    Lengkap   Dewasa