ABUN DAYA TSAYA MAKA A RAI
Updating twice a week 🙏😊
Bansan meye Soyayya ba kace? Soyayya fa kace Ahmed? Kasan ma'anar kalman soyayya ma kuwa? Toh barikaji, Soyayya shine wanda na maka Ahmed, sabida Soyayyar ka shine ya rabani da Addini na, kabilata, da iyayena...tayaya ne xan Amince da wann juyin mulkin Ahmed?.. #Ahmed bello jimada #yasrah hussain #Reema bassey #kafaya...
CIWON 'YA MACE rikitaccen al'amarine mai kulle kai, nishadi,soyayya, cin amana, da yadaura, acikin labarin ne zaga yadda ciwon 'ya mace ya zama na yarwanta mace, duk kuwa da tarin alakar dake tsakani makusantan biyu, ta tsayawa yar uwarta mace duk kuwa da cewa abin ita zai bibiya tare da ciwo arai, a nan ne zata ji in...
Labari mai d'auke da zazzafar soyayya, tuggu, makirci ya k'unshe abubuwa da dama wanda zai fadak'ar kuma ya nishadantar daku
The gap between Love and Hate is not the same as the gap between Death and Life ... But to be killed or to win is one thing ... you are nothing .. in terms of Drawing Fate .. To die or not to live must be shared on two things ... Love and Destiny ... do not blame the pen of destiny Karka kalubanci zanen ƙaddara!!!
The love and affection she has for HIM makes her see him differently. When their is love disability is not a Problem.
U all know nobody need to be alone without parent. This is a story of a girl called nafeesat which lost her parent,she became house girl,at the house she is working she meet jalil,and he is the child of the owner house,he raped her😭.ko yazata kaya kubiyoni cikin labarin. Kagyagen labarine banyishi da wani kowata ba n...
Labarin Sex labari mai tsuma zuciya tayi Biyayya duk da ba'ason ,ranta ba Amma daga karshe taga riban biyayya tayi farin ciki tana godiya ga Allah daya Bata i'kon yiwa iyayenta biyayya Gashi tana zaune cikin aminci da kwanciyar Hankali mijinta na kaunarta , kaman ransa jinta yake har cikin jiki da bargo na ,gangar jik...
Cikin kauyan fussira yanki ne ne me dauke da Albarka tun kauyi ka sosai da kuma duwatsu mankya dan dukka cikin fussira babu birni. Misali babu mashin babu mota babu duk wani kayan mure rayuwa da jin dadi na yan birni kai hatta hutar ne fa babu sai dai su kunna huta a tsakar gida ta yayin ràke da asharnan dutse sannan...