Select All
  • ZAHRA TAWA CE
    94.5K 6.2K 163

    Ya zakiyi idan aka ce mutumin da kike nema ruwa a jallo shine subordinate naki da kuke tare a kodayaushe ba tare da kin sani ba? Ya zaki yi idan aka ce mutumin da kike nema ruwa a jallo miji ne a gareki? .. #ZAHRAN GADANGA

    Mature
  • SHIGAR SAURI (Completed)
    37.2K 3K 46

    Tafiyar yan'uwan juna masoya me cike da tausayi, jindadi,kauna, tare da dumbin sadaukarwa ,khaleed kyakkyawane me saukin hali sede kash an haifeshi da cuta hakan yasa ya zama cikin jerin mutane ALBINO,Zara ba fulatana kyakkyawar yarinya yayin da waleed ya tsunduma cikin soyayyarta wa zataso cikinsu? waye zai samu nas...

  • KYAN DAN MACIJI ( Completed )
    58.2K 5.3K 53

    yana dauke da fada karwa, nishadan tarwa, ilmantarwa, soyayya. akwai sakonni da yawa a cikinsa. in bakya comments ko vote! please don't read my story.

    Mature
  • HASKE!!!
    20.6K 1K 15

    Labarine akan wata yarinya maisuna fateema,takasance mae shegen surutu fitsara ga uwa uba rashin kunya,lavarin ya kunshi bayyana niyar kauna...kubiyoni kusha lbr

  • JINI D'AYA
    9.3K 435 21

    cikin d'aga murya mai rikitarwa yayi magana wanda yasa tayi saurin d'ago da rinannun idanunta da suka rine daga kalar fari suka koma ja. "ina so ki fita a harkata, mace wadda ta san mutuncin kanta nake so na aura ba ba wadda ta watsar da nata a titi ba." du'kewa kasa tayi ta saki wani kuka mai cin rai gami da dafe kan...

  • ABBOOD DAWOUD ✅
    84.7K 7K 71

    Labarin soyayya me dauke da sarkakiya ta rashin abunda wani ke so ,labarin me cike da soyyayya me kyau da tsafta da taba zuciya,labari me ban tausayi da dadawa rai..Labarin Abbood da Nabeel,Abbood da Naadi sannan Ashraf da faa'eey,se kuma Abbood da Faa'eey ..

  • RAYUWAR SUMAYYAH
    60.2K 2.8K 50

    Yarinya ce ta taso cikin tsana da tsangwamar uba, y'an uwan uba da kuma kishiyar mahaifiyar ta, kwasam ta had'u da wani yaro miskili a makarantar su, duk lokacin da ta hadu da shi sai ya zalunce ta, saboda tsabar tsanar da suka mata suka hada mata sharrin da yayi sanadiyan koran ta a garin, aka hau binta da duwatsu ta...

    Completed   Mature
  • SANADIN KI
    62.1K 1.4K 8

    Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki. Ahmad da Suhailat sun tashine a gida daya kuma one family, yayinda Soyayya ta shiga tsakaninsu a bisa zurfin ciki. Saidai kuma hakan ya haifarwa suh...