SAKAMAKO
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah
Zanen ƙaddaransa yana cikin zuciyarta, kamar yanda zanen nata ƙaddan ke cikin tasa zuciyar. Idan zuciyoyi suka haɗe waje guda akan samu wata irin zazzafan ƙauna. Ako da yaushe jinsa yake kamar wani baƙon halitta, RAUNI DAMUWA sune abun da sukayi tasiri wajen cika rayuwarsa, yasani kowani bawa da irin tasa ƙaddaran Amm...
#5 tausayi June 2020. #3 tausayi 20 June 2020. #1 munafurci #8 hausa novel. #2 tear drop june 2021.
Labari ne na wata yarinya da ta taso cikin tsana tsangwama wajen iyayenta. Tun da ta taso ta fara fuskantar matsaloli daban daban wajen iyayenta Inda ta fara tunanin anya ta hada wata alaka dasu kuwa? Ta fitar da rai daga samun wata soyayya ta iyaye kwatsam Allah ya had'a ta da Wani saurayi inda ya zamo gatan ta ya ma...
Labarine k'irk'irarre na tabbata zai Ilmantar tare da nishad'antar daku,kuci gaba da biyoni karku bari a baku labari... LOVE YOU
Ta taso a gidan hutu, gidan da ko tsinsiya bata dauka tsabar hutu, soyayya takeyi mai tsafta da masoyin ta kuma sanyin idaniyarta wanda da za'a bude kirjin ta se anyi mamakin irin son da take mishi amma sedai kash HUTU ya sangartar da ita ya kuma hanata kula da sanyin idaniyarta yanda ya kamata, shin wannan soyayya za...
A story based on love and attitude, whereas two siblings will be left with no choice than to marry their cousins whom happens to grow in USA and are brought up non chalantly.
Labari ne mai ďauķe da tsantsan tausayi mugun hali zafin kishi da nadama, dan Allah ki yafeni kidawo gareni nasan ban kyauta miki ba,, ku bibiyeni har zuwa gaba dan jin yanda labarin zata kasance, Ana tare,
Muhammad Dikko Bakori Kwarjini, kyau, 'kasaita, kudi sune tambarinshi. Miskili, matashi sannan magajin Bakori Enterprises, Kamfani mai darajar Biliyoyin daloli mai rassa anan gida Nigeria da ketare. Abu Uku yafi so 1. 'Kamshi 2. Azumi 3. Sallah Abu uku yafi tsana 1. 'Karya 2. Munafurci 3. Sheelah! Waseelah Muhammad D...
Labarine akan wata yarinya maisuna fateema,takasance mae shegen surutu fitsara ga uwa uba rashin kunya,lavarin ya kunshi bayyana niyar kauna...kubiyoni kusha lbr
labarin akwai tausayi,daga farko,amman akwai zazzafar soyayya daga karshe,ku shiga ku karanta nasan ze kayatar daku.
labarin nada matukar rikitarwa,anyi wasa da kwakwalwa kamin agano bakin zaren,kushiga daga ciki kuji wainar da aka toya. inda yanmata uku rike da jariri sabon haihuwa amnan cikinsu anrasa wacece ta haifeshi.
hmmm karan bana maganin zomon bana,shigo ka karanta kaji yadda yaya ke soyayya da kanwarsa uwa daya uba daya,shin da saninsa yakeson kanwarsa uwa daya uba dayan?,se kun shigo daga ciki zaku gane haka.
Labari akan rayuwar Amna da Adil da yadda suka tsinci kansu... ku biyo mu kusha labari...
Life Is Like A Book📙📚. Some Chapters Are Sad 😩, Some Happy 😁And Some Very Exciting😂😅. But If You Never Turn The Page📖, You Will Never Know What The Next Chapter Holds. So come and join the love story of FAIZUL-ANWAR and FAIHA
Aasim Mukhtar Galadima And And Hafsa Abubakar Bulama; Two Strangers whom fathers are best friend. When they get married by knowing only each others names, things starts off on a rough path with Hafsa's gentle nature colliding with Aasim's arrogance but with time, he realizes his arrogance towards her was only to blind...
NOT EDITED ⚠️ Yayi kyau matuƙa, yadin ya fito da farinsa da kuma kyaun fuskarsa, Idan ka kalleshi, sai ka ganshi kamar mai cikakkiyar natsuwa da kwanciyar hankali, al-halin sune abubuwan da suka masa tawaye. A hankali ya sauke ajiyar zuciya yana lasa lip ɗinsa. Juyowa yayi yana wani taku da idan baka karance shi ba...
Suna zaman Amana da matarshi babu wanda ya taba jin kansu, daga shigowar Mufeedah gidan ta wargaza masu zama ta raba kan ma auratan ya tsani Ramlah ko sunanta bai san a fada gabanshi.
labarin akwai abubuwan ƙayatarwa aciki uwa uba soyayya,da jajircewa da juriya,kushiga ku karanta ze ƙayatar daku
Labarin wata matashiyar budurwa mai ji da aji, gayu, karya mai suna NAJMAH, ita da mahaifiyar ta sun sha alwashin jin dad'in rayuwa kota halinkak'a, inda ita kuma burin najmah ta auri wani matashin saurayi mai tashe da kyau, aji, jin dad'a da kwanciyar hankali duk da cewar yana da mata. Tayi burin itama wata rana dole...
Wannan ba labarin mu na gargajiya bane, it's not the normal boy girl thing, wannan tafiya ne wanda zamu kalle duniya ta wani fanni. Rayuwar da muka tsinci kanmu yanzu bai wuce rayuwa na zalunci ba, masu mulki su tauye ma talakawa hakki, sannan su kuma talakawa suna cikin ukuba babu kwanciyar hankali tareda su. Suna w...
Labarin matashiyar budurwa Ummu A'isha, labari mai cike da tsantsar tausayi da rashin gata, soyayya da rashin taimako.... Abubakar Sadeeq wanda ya taimaki rayuwar Ummu bayan wahalhalu da tasha, ya ba ta dukkan taimako kafin ya watsar da lamuranta. Enjoy!!! 12/08/2017 4years of completion amma har yanzu ina samun mas...