BARRISTER ALEEYAH
Very Interesting Story
Haka rayuwarta ta kasance tsawon lokaci a cikin kwalbar sihiri. sai dai kuma a lokaci guda BOKA FARTSI ya yi watsi da alkawarinsa da KURSIYYA, ya fiddo ta tare da umurtar ta kan cewa ta ci gaba da bibiyar rayuwar KURSIYYA domin ta kwato wa kanta da kuma shi kanshi fansa. Ko wace ce wannan Kursiyyar? Wace ce wannan dag...
#1 in Tausayi 12/09/20 Soyayya tsakanin mutum da wata halittar. Shin abu ne mai yiwuwa? Biyo ni ciki mu tarar da gwagwarmaya da kuma k'addarar rayuwar Sa'adha, duk akan rashin sanin WAYE SHI. ©FikrahAssociationWriters
Ba abin mamaki bane wata rana ƙaddararmu ta Iya sauyaba, kamar yanda ta zama tushen fidda kai atsakaninmu duk da wahalhalu da ban-bancin ƙabilar da muke da ita, hakan yasa na kira Haɗin da sunan HAƊI IRIN NA GWARMAI, koda maqiyina bana masa fatan yin rayuwa kwatankwacin wanda na yita abaya. Akwai ilimintarwa gami d...
SARTSE ba a iya tafiya kawai ake yinsa ba, wani Sartsen yakan zo acikin daƙushewa da kuma kankare mana burika da hasashen mu. Idan muka kalli rayuwa afai-fan hannun mu zamu ga wasu abubuwan dalili kawai suke buƙata dan wargaza ka da kuma tanadin da kayima rayuwar ka. Bai zama cikin jerin mazaje masu ji da ƙumajin ƙ...
Ba son ko wano uba bane samun balagurbi acikin ahalinsa, sai dai sau da dama ALLAH kan jarrabi bayinsa ta hanyoyi da dama. Duk da kasancewarsa babban Malami agarin hakan bai hana ya samu ta waya wajan gaza daqusar da mutum ɗaya tilo acikin ahalin sa ba. "Tabbas HAFSA zakka ce, daban take acikin yara na. Ni kuma itace...
Gidan Soja labari ne da yake dauke da makirci yaudara hassada bakin ciki soyayya kudai kubiyo ni
Seemby is their husband favourite,his endless love for her cause her hatred in the heart of her in-law... But with time she come to realised that Seemby deserves some love for her kindness towards everyone in the family. ....And she love her too!!!
The story is all about Sulaim and Kulthum who were the best of friends, intimate and bussoms. One is from rich family and the other from poor family which affording 3 square meal is a great problem, she has a high self esteem and high standards with lot of dreams which can be said building castle in the air! Let's em...
labarin Wata jajirtacciyar yarinyace ta taso cikin talauci gashi tanaso ta zama YAR JARIDA Kafin ta zama Yar JARIDA tasha wahala sosai.....
Rayuwarta, farincikinta, damuwarta, tashin hankalinta, komi nata ya ta'allaka ga mutanen nan su biyu ne kacal! Su kadai take kallo taci gaba da rayuwa kamar babu wata damuwa a ranta, her world revolves around them!! Me zai faru lokacin da abubuwa suka canza? Lokacin da tsohon aboki, kuma masoyi ya bayyana a cikin Ray...