Ko da so
Rayuwar auren su abar kwatance ce. Soyayyar da sukewa junan su, mai girma ce. Tarbiyyar da sukayi wa yaransu mai kyau ce. Komai na Mukhtar da Hafsah abun burgewa ne. Sai dai me? Rayuwar aure cike take da kalubalen yau da gobe wanda sukan zama jiki. A tasu kaddarar, jarrabawar aure ce ta raba su wadda Ko Da So ba zasu...