Seleccionar todo
  • RAI DA KADDARA
    71.1K 7.6K 59

    Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na y...

  • The newest ABDUL-KHAFID
    20K 2.2K 110

    Zan shiga gidan na jiyo muryar Iro na cewa "A dai dinga jin tsoron Allah." Murmushi na yi na Juyowa na kalleshi cikin fuskar rashin mutumci, na ce "To da tsoron wani k'aton banza irinka zan ji?." Ina fad'in hakan na shige cikin gida. Armiya'u ya kalle iro ya ce "Amma dan Allah Baabaa baka ji kunya ba?." Kallonshi ya y...

  • WANI HANI GA ALLAH BAIWA CE📿📿📿📿
    8K 356 7

    Labari ne akan wata matashiya, mai ban tausayi, amma Allah ne gatanta bakowa ba, ku biyo ni dan sanin yanda labarinta zai kaya tar damu💎💎💎💎💎

  • TAZARAR DA KE TSAKANINMU
    144K 14.9K 41

    Biyo mu sannu a hankali don jin TAZARAR da ke tsakanin Dee Yusuf da Amatullah. Updates zai dinga zuwa duk ranakun Laraba da laha3. Ku biyo Ni Safiyyah Ummu-Abdoul tare da Khadija Sidi don jin wannan TAZARAR

    Completa  
  • BAYA BA ZANI
    23.1K 997 17

    Hausa novels

  • 🌺KuSKuReN 🥀BaYa🌺
    9.6K 330 13

    Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara. ...