Select All
  • Mi Amor, my love!
    1M 99.2K 36

    Abdulhameed: She's my dream girl. Fatima: He's always been my crush, every girl has a crush on him. Abdulhameed: I love her. Fatima: I love him. Abdulhameed: I'm doing it for my father. Fatima: I'm literally forced. Abdulhameed: But she still loves her ex. Fatima: But he still loves his ex wife. Abdulhameed: And its...

    Completed  
  • BABANA DA MIJINA ....
    18.3K 927 17

    shekara biyu da rasuwar mamana, banda kowa a duniyar nan bayan Babana Da Mijina sai qanwata fauxiya, bansan wa xan kaiwa kukana ba ya share min shiyasa ko aiki naje banda tunani sai na Babana Da Mijina babu wanda baya fuskantar challenge(qalubale) a rayuwa, and is up to us to accept such challenges mu bita da duk fusk...

  • Y'AR BAUTAR K'ASA
    10.7K 240 1

    labarine akan yanmata masu kwadayi gami da dogon buri,salma yarinyace kyakkyawa ajin farko,yayinda zuciyarta,ta lalace dason abin duniya,bata da buri daya wuce taganta an turata bautar kasa,waishin wannan buri na salma yana cika kuwa?in yacika ina makomar kwaɗayi da burin datake dashi?duka amsoshinku nacikin wannan li...

  • RAMUWAR GAYYA
    17.4K 586 11

    "Babu ruwanku ackin wannan lamarin, shi yasan waneni ni, sannan yasan dalilina nayin haka, kuma kamar yadda nafada ko da dansa zai mutu to tabbas sai ya sakar min yata domin shima ina son ya dandana bakin ciki kamar yadda na dandana a baya..."

    Completed   Mature
  • MATAN ALI
    58.2K 1.6K 11

    labari ne akan namijin da yake mu'a mala da mata,sannan kuma mahaifinshi ya aura mashi mata hudu,kuma dukkansu baya sansu,ya dinga basu wahala,karshi Allah ya damki shi ya fada san wata yar 'kauyi,ya dauki san duniya ya dura mata ita kuma fir tace bata sanshi saboda bata manta azabobin da yayi mata ba Ku biyune dan...

    Completed  
  • DUNIYA CE
    7.6K 80 3

    DUNIYA CE TAFI BAGARUWA IYA JIMA, Komai Nisan jefa kasa zai dawo, haka kuma komai tsawon dare gare zai waye, ramin karya kurarreni, kana taka Allah Na tasa, hakuri shine ribar zaman duniya, hassada ga mai rabo tak'i, karshen kiyayya soyayya, wanda karaina shi zai taimaki ka gaba, tsartsar addu'a maganin damuwa, sadaka...

    Completed   Mature