Select All
  • AKIDA LINZAMI
    2.8K 302 2

    Aƙida kan iya zama linzami akan tafarki na Rayuwar Ɗan Adam Aƙida kan iya zama linzami da zai ja kansa da kansa ?? ( yayi jagora a fagen tafiyar rayuwar Ɗan Adam ) . Ba koyaushe Ɗan Adam yake da zaɓi ba akan aƙidar sa . A hankali aƙida take sanɗar Ɗan Adam har ta shiga ta saje da halayyarsa da kafin ya farga tayi masa...

  • NAGA TA KAINA
    82.7K 7.7K 64

    A TRUE LIFE STORY A HRT TOUCHING STORY

  • THE MAID(MAI AIKATAU)
    10.5K 658 95

    *TIE ON YOUR SEAT BELT FOR THE JOURNEY IS YET TO BEGIN* I know most people would be wondering why the novel is been tittle "THE MAID" Hausa novel ne kuma ya kunshi abubuwa da dama (love, comedy and Tragedy) Akan yan aiki, amma yafi karkata akan rashin Sa'a dakuma matsalolin yan aiki duk dacewa dai ba dukka aka taru a...

    Completed  
  • DELUWA WADA
    18.4K 2.3K 17

    Ban taɓa gaya maka ba ne Ya Annur, amman bari yau zan faɗa maka. Wannan matar taka da kake kira da 'da wani abu', ko da baka aureta ba, lalle ne sai jininka ya fita daga jikinta ta kowacce irin saɗara!

  • NABEELA(RAYUWAR AURENA)
    32.3K 2.1K 70

    Wanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahalar ta yanke lokanci ne kuma tasan yanzu wahalar tafara.. " The thought...

    Completed  
  • Komai Nisan Dare | ✔
    58.1K 4.2K 21

    Sarauta, Mulki, Soyayya, kalubale, da kuma kaddarar rayuwa.