ALBI (My heart) ❤️
"Ina ruwanki da Rayuwata ? Ko mutuwa kika ga zanyi ina ruwanki? Humaidah kin takurawa rayuwata, nace miki bana san alaƙarmu dole ne? Ko ce miki akai idan na rasa matar aure zan iya auranki ne? Leave my life Humaidah, ki barni kije kiyi rayuwarki idan ba haka ba.." Ya faɗa yana sake matse mata wuya ta fara kakarin mut...