Select All
  • AMNOOR 💋
    17.9K 164 17

    Amnoor Labarin soyayyar Noor da Alh. Aminu labarin me cike da sarƙaƙiya tare da rikici da surƙullen kishiya Nuriyya da Ƙanwarta Fiddoh sun yi tarayya kan Son abu ɗaya ba tare da sun sani ba, Fiddoh ce ta fara ganinsa wadda farat ɗaya ta ji ya zauna a zuciyarta sai aka yi rashin da ce ashe mijin Yayarta ce bata sani ba...

  • SIRRI NE
    8.9K 79 1

    labarin Sex labari mai tsuma Zuciya

  • AUREN SIRRI
    10.7K 629 35

    Labari ne daya kunshi soyayya da yanda taja akai AURE anma na SIRRI daga karshe sharri ya shigo ciki sanadiyyar kishi hartakai ga soyayyar da aka gina ta zama tarihi se rashin yarda ya jaza rabuwa ta har abada kafin daga baya gaskia tayi halinta yayin da rufaffiyar soyayya ta dawo aka kuma dinkewa aka zama daya.

    Completed  
  • RASHIN SIRRU (sharrin abokai)
    1.5K 99 13

    Yana shigowa yaji wayar matar tasa tana ringing sai dai kafin ya iso kan gado inda take tuni wayar ta tsinke, basarwa yayi ya isa kan gadon yazauna tare da furta "wash" ya zare hular dake kansa, karar shigowar message wayar tayi da same number da ta kirata ga content na mesaage din yayi appearing a pop up na wayar, ya...

  • KAZAMIN TAKU
    236 8 16

    KAZAMIN TAKUN! dake tsakanin sawayensa shine silar tarwatsa farin Cikin zuri'arsa na lokaci Mai tsaho, sai dai baiyanar Rahama Abdulmalik a cikin Jerin y'ay'an da yay silar zuwansu duniya ya zama silar canza mummunar rayuwar daya Jima da zabawa Kansa. walagigin da rayuwa tayi da zuciyar Rahama abune Mai wahalar...

  • KAUTHAR!!
    6.1K 261 6

    Yadda ya daga kai yana kallonta ne yasa ta shiga taitayinta babu shiri. Ya fara dumfararta gadan-gadan, kamar wanda yake shirin cinyeta danyarta. Duk dauriyarta kasawa tayi, ta fara ja da baya a rikice, idanunta sun fito waje kuru-kuru, dankwalin dake hannunta ta sanya tana kare fuskarta kamar shi zai kwaceta daga han...

    Completed  
  • Mai Tafiya
    189K 19.8K 29

    Labarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeria mu ga yadda za ta kaya! Mai tafiya..wani guzuri ka tanada??????

    Completed  
  • MIJIN BAABATA
    55.2K 604 28

    illar Auren mace 'Yar Boko, shakuwa wacce ta rikiɗe ta juya zuwa soyayya me Karfi tsakanin Uba da Ƴar sa, Yallaɓai Usman da Ameerah

  • WATA KISSAR (Sai Mata)
    26.8K 1.6K 31

    Labarin soyayya wanda zesa ma'abota karatu nishaɗi, labarin wata yarinya da ta jarumtar nunawa namiji tana sonshi, kuma ta jajirce gurin zama da shi dukda ƙalubale da kuma izzarsa da taurin kai amma tai amfani da salo da kissa gurin janyo hankalin sa kar abaku labari ku biyoni dan jin yadda zata kaya

    Completed