WATA KISHIYAR (ALKAHIRI CE KO SHARRI)
Labarin Soyayya, Sadaukarwa, Yaudara, Tuggu da Makirci.
Labarin Soyayya, Sadaukarwa, Yaudara, Tuggu da Makirci.
Labarin Umaimah mace me tsananin kishi wanda ya kaita ga gamuwa da qaddarar da ta sanya ta a dana sani na har abada
A Koda yaushe muna Jin labaran zama da kishiya Mai ban mamaki da ban al'ajabi....Labarin MAHREEN labari ne na musamman Wanda zai fad'akar, ya nishadantar Kuma ya ilmantar da ku....ku biyo ni ku ji yanda MAHREEN ke Shan gwagwarmayar rayuwa....
wannan sanyin illa zaiyi miki acancikin ki, ai ita mace da ɗumi aka santa, ai ballagaza ita ke illata ƙanta da ƙanta sai sanyi ya kamaki kizo kisani agaba, haka naje na haɗomiki sassaken nan na ɓaure da ƙanin fari da minnas da zuma da citta da kirfa, nazauna nadafa miki amma kika kalleni kikace ƙwayoyin cutane wai ke...
Banda tabbacin ko zaiyi dai-dai da abinda kuke so, abu daya nasani, zai zamana daban da abinda kuka saba gani. Badan alkalamina yafi na kowa ba, sai dan yana da bambanci dana kowa.
***Labarin WAIWAYE... #Dandano *** Na baku labarai kala-kala, a cikin su na baku labarin soyayyar data qullu a WATA BAKWAI, na zo muku da labarin tashin hankalin daya faru AKAN SO, kafin muyi tafiya a cikin RAYUWAR MU in da mukaga labarin Labeeb, ban gajiya ba wajen warware muku ababen da ALKALAMIN KADDARA ya kunsa...
Ina mafita? Labari ne fictional da zaiyi duba akan zamantakewar mu a gidan aure. Matsalolin da suke damun ma'aurata. Shatuuu
labarin rayuwa da abubuwan data kunsa na farin ciki,bakin ciki,samu,rashi,cin amana, da rikon amana
The story is all about Sulaim and Kulthum who were the best of friends, intimate and bussoms. One is from rich family and the other from poor family which affording 3 square meal is a great problem, she has a high self esteem and high standards with lot of dreams which can be said building castle in the air! Let's em...
Duniyar Nuratu cike take da duhun da ta mamaye. Rayuwarta tafe take cikin damuwa da ƙaddarar da ta tsinci kanta. Ko yaushe za ta samu haske cikin duniyarta da rayuwarta? Waye gwanin da zai haskaka mata? Yaya Al-ameen? Col.Ahmad? Dr Awwab ko Mufid? 19/11/2020 #8 in love, most impressive ranking🥇 #1 in thriller story ...
Yadda ya daga kai yana kallonta ne yasa ta shiga taitayinta babu shiri. Ya fara dumfararta gadan-gadan, kamar wanda yake shirin cinyeta danyarta. Duk dauriyarta kasawa tayi, ta fara ja da baya a rikice, idanunta sun fito waje kuru-kuru, dankwalin dake hannunta ta sanya tana kare fuskarta kamar shi zai kwaceta daga han...
Labarin wata yarinya marainiya dake zaune akauye cikin tsangwama,tsana da rashin gata wacce keda burin zama likita.
Sahura labarin wata yarinya ce marainiya wacce ta rasa iyayen ta sakammakon harin ta'addancin 'yan tada kayar baya. Sanadiyar haka ta fado hannun matar wan mahaifiyar ta, take gasa mata aya tafin hannu.
Labari ne akan wata matashiya, mai ban tausayi, amma Allah ne gatanta bakowa ba, ku biyo ni dan sanin yanda labarinta zai kaya tar damu💎💎💎💎💎
LITTAFIN SAUYIN KADDARA LITTAFI NE MAI DAUKE DA SARQAQIYAR RAYUWA HADE DA KAUNA MARAR GAURAYE. SHIN ƘADDARAR WAYE ZATA SAUYA?
Shin wani irin kallo kake yiwa masoya biyu wad'anda akwai tazarar shekaru tsakaninsu, musamman ma in aka ce Macen ta fi Namijin yawan shekaru? Tayi wuff dashi, ko Tsoho yayi wuff da yarinya. To ga labarin wani matashin saurayi mai farin jinin 'yan mata amma shi hankalinsa kwata-kwata ba ya kansu dalilin tun asalin fa...