Select All
  • Doctor Sheerah! (SAMPLE ONLY)
    74K 7.3K 26

    Rayuwarta, farincikinta, damuwarta, tashin hankalinta, komi nata ya ta'allaka ga mutanen nan su biyu ne kacal! Su kadai take kallo taci gaba da rayuwa kamar babu wata damuwa a ranta, her world revolves around them!! Me zai faru lokacin da abubuwa suka canza? Lokacin da tsohon aboki, kuma masoyi ya bayyana a cikin Ray...

    Completed  
  • ALI ABBAS
    95.8K 6.9K 29

    Duk yanda taso ta daure wa zuciyarta yanayin datakeji abin ya faskara, duk iya qoqarinta na ganin cewar ta tsayarda hawayenta amma seda sukayi tattakin yin ambaliya daga manyan fararen idanuwanta zuwa lallausan kuncinta, zuciyarta ke barazanar fasa qirjinta ta fito, duqawa tayi ta dafe wurin ilahirin sumar kanta ta sa...

    Completed   Mature
  • 💝MUK'ADDARI💝
    42.6K 1.8K 18

    Zame hanun ves din yayi yadaura bakinsa kai game da lumshe idon, dumin bakinsa dataji yafara saukar mata da kasala tana kara shigewa jikin shi .saida ya jakwalkwalata sosea kafin ya kyaleta yadaura kansa bisa kirjinta yana lumshe idon. Dukansa ba'abin da suka saukewa sai mufashi , sunkai minti goma haka kafin ya dagat...

  • DAMA TA COMPLETE
    272K 9.6K 50

    Labari ne da baku tab'a jin irin sa ba, matarsa ce bata haihuwa mahaifarta tana da matsana, sai ta sashi ya auri wata yarinya a b'oye babu wanda ya sani daga shi sai ita, akan yarinyar ta haifa musu yara sai ya sake ta, da yarinyar tayi ciki, itama sai ta fara cikin k'arya, suka nunawa duniya yaran nasu ne, ashe k'add...

    Completed  
  • KOMAI NISAN JIFA
    45.1K 2.6K 56

    wannan lbr ne daya kunshi abubuwa da dama dake faruwa a wannan zamanin namu,ko kuma ince ya zamanto kamar sana'a gawasu mutane. Cin amana,yaudara,makirci da kuma son zuciya. kudai biyoni don warware muku manufata...

  • MARAICIN 'YA MACE
    69.7K 6.5K 36

    Labari ne na wata yarinya da ta taso cikin tsana tsangwama wajen iyayenta. Tun da ta taso ta fara fuskantar matsaloli daban daban wajen iyayenta Inda ta fara tunanin anya ta hada wata alaka dasu kuwa? Ta fitar da rai daga samun wata soyayya ta iyaye kwatsam Allah ya had'a ta da Wani saurayi inda ya zamo gatan ta ya ma...

  • SO MAKAMIN CUTA
    323K 21.4K 92

    Ita ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez

    Completed   Mature