INA MAFITA?
Ina mafita? Labari ne fictional da zaiyi duba akan zamantakewar mu a gidan aure. Matsalolin da suke damun ma'aurata. Shatuuu
Ina mafita? Labari ne fictional da zaiyi duba akan zamantakewar mu a gidan aure. Matsalolin da suke damun ma'aurata. Shatuuu
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...
labarine Daya kunshi gargadi ga matan da suke raina niimar da Allah yayi musu ta aure, dn kwadayin duniya, rashin hakuri, RIK'ON SAKAINA labarine da zai jawo hanukulan matan nan da suka maida aure tamkar wasan yara, Sanin kanmu ne aure ya zamo tamkar abin wasa, ana masa rikon sakaina, mata basu daraja auren mazan ma b...
Sosai take a tsorace, ganin komai take tamkar a mafarki ji takeyi tamkar ma ace bata rayuwa a doron qasar, se zare ido takeyi tana kallon qungurmin dajin datake ciki, gata a d'aure ba hanyar guduwa, tayi iya kacin qoqarin taga ta qwace kanta amma sam abun ya faskara ya kuma tunzura, tunaninta d'aya yanzu idan wani nam...