Select All
  • A DALILIN KISHIYA
    57.1K 5.8K 39

    Rayuwa gaba daya ta canzawa Rabi a dalilin kishiya, duk wata dama da ta zata kauna ce ta sa ya hanata yanzu ya bawa amaryarsa wannan damar; harma ya na kafa mata hujja. Bata taba zaton zai yi mata haka ba ko mata nawa zai aura.

    Mature
  • K'WARK'WARAH....(ITAMA MATAR SARKI CE)
    298K 50.7K 113

    A zanen da Alkalanin kaddarar su ya zana musu! Akwai Soyayya! Akwai Sadaukarwa! Dan haka zanen kaddarar su a hade take su Uku! Babu wanda ya isa tsallake na wani ba tare da ya faɗa na wani ba! Jaamal! Jannart! Sarah! Sun rayu akan abu daya! Kuma sun haɗakar soyayyan Abu daya! Domin farin cikin mutum daya domin samun f...

  • RANA DUBU
    39.2K 2.7K 35

    Ta sadaukar da farin cikin ta ga yayan Yar uwarta bayan kaddarar data fada kanta, duk kokarinta na ganin ta basu kariya ta gatanta tasu saida kaddara ta wanzu akansu,kan tayi fargar jaji bakon al'amari ya afku Wanda yasata maye gurbin Yar uwarta, Maryam kenan mace mai kamar maza!!

  • HAFSATU MANGA
    113K 8.6K 28

    Taya zai runtse ido ya zabi wata bare sama da ita bayan kuma ita tafi cancanta ta maye gurbin yar'uwarta? Anya zata juye kallonsa da wata macen bayan tsawon lokacin da ta dauka tana jiran mijin yayarta? Takan yi bakinciki mutuwar HALEEMA, a yanyinda bakincikin yake rikida ya zame mata farinciki a duk lokacin da t...

    Completed  
  • UWA UWACE...
    275K 31.6K 49

    Uwa uwace... ku biyoni ku sha labari.

    Completed  
  • DUHUN DAMINA... Maganin mai kwadayi
    55K 1.7K 7

    Rayuwar matasa Sharhi:- Wannan littafi nawa ƙiƙirarre ne, kashi ashirin cikin ɗari, ko ma ince bai kai ba shine gaskiya, kuma akansa na ƙirƙiri labarina. Mas'alar da na ɗauko a yau mas'ala ce mai girma, hakan yasa na ƙirƙiri duk wani SUNAN da na gina labarin a kai, kamar sunan makaranta, sunan kamfani da ma sunayen ja...

  • SAKAMAKO
    832K 44K 48

    Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah

    Completed   Mature