DANGIN MAHAIFINA PART 2 COMPLETED
Basma kuka take ba kakkautawa,khadeeja itama kukan take tace A gaskiya Basma kinga rayuwa labarinki kamar a film,Moha ya zalunceki kuma jarabawace daga Allah bai kamata kina wa kanki fatan mutuwa ba,Allah na son masu haquri ki miqa dukkan al'amuranki zuwa ga Allah shi zai miki sauyi da mafi alkhairi,Ina so ki daukeni...