Select All
  • SANADIN RAYUWA
    5.8K 91 50

    Sanadin rayuwa....!

    Completed   Mature
  • FACALA
    1.1K 53 20

    labarine akan wata jarababbiyar facala,ɗan sarki me mugun kyau da mulki.

    Completed   Mature
  • NADIYA!
    1.9K 54 8

    'Ta dan juya kanta cike da mamaki, tace, "Daddynka kuma? wanene shi?" Yace, "Habib Abdullahi Makama?!" cikin sigar tambaya. Jin sunanshi kadai ma sai daya sanya taji bugun zuciyarta ya canza. A duka kwanakin da suka wuce tun bayan daya ajiyeta a kofar gidansu ya wuce, karya take yi tace babu wata rana da zata fito ta...

    Completed  
  • Sarkakiya
    26.4K 1.4K 111

    Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma mahaukacin masoyi umar da yake son yi mata fin karfi?

    Completed  
  • 😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete)
    32.4K 1.7K 55

    LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA TSAFTA DA YARDA.

    Completed  
  • ZAFAFA BIYAR NEW YEAR
    13.9K 195 18

    Don ilimantar da al'umma da nishadantar dasu

  • GASKIYAR LAMARI
    225 9 1

    Labarin Yaya da k'anwarta da suka fa'da cikin son miji guda

    Completed   Mature
  • RAYUWAN NAJWA
    23.3K 1.6K 40

    labari ne akan Najma, wacce hasada, kyashi da yayu nata ya sanya a suka mata auren dole , inda zata fuskanta k'alub'e iri-iri a rayuwa. ku biyoni don in inda wannan labarin zata kaya. Labarin cike take da tausayi da nunawa jajircewa....

  • BAZAN BUTULCE BA
    3.5K 305 23

    Rayuwar Salimah....

    Completed   Mature
  • RAYUWAR BINTU
    183K 8.5K 33

    The story of Bintu,where two Brothers from a wealthy family fall head over hill inlove with her. get ready,seat back properly and read this amazing heart touching story because I assure you I'll never let you down(completed)

    Completed  
  • MIJINA HASKEN RAYUWATA
    36.3K 3K 18

    kai din wani haske ne na rayuwata,saboda haka bani da wani miji bayan kai,duk wata gwagwar Maya zamu shata tare kuma mu tsira tare YUSRA. Bata dace da kai ba,saboda kai ba haske a rayuwarka sai duhu,ni kuma hasken rayuwarta ce ADNAN. Sai dai kuwa kada ya sameta,idan Dan ban zamantu mai kamun kai ba shiyasa ake...

  • RAINA FANSA(Complete)
    5.4K 298 45

    Ƙaddara ta kan zo wa mutum ba tare daya shirya mata ba, wala mai kyau wala akasinta, sai dai Zeenat ita ta yakicowa kanta mummunar ƙaddarar da mayar da ita rabi mutum rabi dabba. Ablah musaka ce, tana da dogayen hannuwa sai dai dungulmi ne, ma'ana babu tafin hannu bare yatsu, sannan kuma bata iya gani sai da tabarau...

  • MIJIN KANWATA(K'ADDARATA)
    29.4K 2.9K 30

    _*Wata irin KADDARA CE wannan..?Kaddaran data Ratso MIJIN KANWATA cikin Rayuwata..?wanda yake matukar girmamani kamar yadda Kanwata SUNAIRA take girmamani?Meyasa kaddara ta zamo tayi min haka..?meyasa sai ni..?Taya zan iya zama da wanda muke jin nauyin juna muke gogayar shekarun juna..?Tabbas MIJIN KANWATA ne KADDARA...

  • JANNAH
    292K 37.4K 31

    Jannah Uthman, a determined twenty-one-year-old, is on a relentless quest for justice for her deceased sister, a mission fueled by grief and the desire for retribution. As she delves deeper into the investigation, she crosses paths with Abdullah Abubakar Daggash, a brilliant state prosecutor known for his sharp intell...

  • SAI KA AURE NI DOLE
    363K 12.8K 91

    Hot love story

    Completed  
  • BIBIYATA AKEYI
    195K 9K 108

    A Very heart touching story, a story about a girl who suffers alot from her step mom, badan. komai ba sai dan tahanta aure, and finally tasamu mijinda kowacce mace zatayi burin samu, and then tak'arsa samun wata gwagwar nayar rayuwa wajen step mom dinsa."