Select All
  • KAZAMIN BURI! (Completed
    479 20 1

    yawan matasan mu maza suna shiga wata rayuwa mai dauke da bahagon yanayin da kwazazzaban tashin hankali gami da kayan kwadayi da ƙawa irin na zuciya da yawa matasan mu maza suke fuskantan ruɗin zamani da ruɗin abokai marasa tsoron Allah da yawa matasanmu sun shiga rayuwa gariri da yawa matasanmu sun shiga tashin hanka...

  • MATAR MIJINA...Completed
    36.4K 2.6K 92

    ...Zuciyarta sosai take mikata wani mataki na firgici, ba ta shirya ansar wannan lamarin ba, lamarin da take hango cikin sa ba komai ba illa tashin alkiyamar duniyarta.Tana tsoron sake afkawa tashin hankalin rayuwa sosai take jin zuciyarta bata yi amanna da bukatar Jaamal Bukar Kutigi ba, in tayi duba da halaccin da S...

  • NAƘASAR ZUCI...(Completed)
    417 9 1

    'Ina kika dosa?'. Na ji wani sashi na zuciyata ya sanar da ni hakan. Sosai na ji duniyar ta sake hautsine mani, ba abin da nake tunawa sai maganar mahaifina a ranar da aka daura mani aure na zama matar Adamu. "In har kika yi sake wani abu ya fallasa akan lamarin nan, kar ki sake ki tunkaro mani gida, ki nemi wani waja...

  • UKU BALA'I (Completed)
    66.3K 3.7K 77

    "kin gama aikin ki don haka ga tukuicin ki". Ya fadi yana sanya hannu cikin aljihunsa yana zaro bandir din yan dubu dubu guda biyu ansa tayi tana mai kau da fuska kamar bata so ba. "Sannan kuma wannan lamarin ya kasance tsakanina da ke in har naji labari mai kama da shigen wannan lamarin kin san Allah sai kin bar fili...

  • RANAR NADAMA (Completed
    13.3K 432 10

    BUNAYYA da RUKAYYA sun kace cikin wani.irin yanayi na rayuwar aure mai ciki da kayan tashin hankali da kashe zuciya da gurguntan da kwakwalwa sun rasa tunani a lokacin da ba su yi tsammani ba duk hakan ya faru a DALILIN DA NAMIJI wanda ba su taba zanto hakan za ta kasance

  • DUNIYARMU (Compelet)
    33.5K 1.5K 41

    ko wacce kaddara akwai yarda take fadowa cikin duniyar dangin rai ta dadi da akasin ta zuciyoyi mafi ragwata ba su fiye daukar kaddara ta ko wani hali ta zo musu ba ba sa duba da yanayin rayuwar Duniyarmu da yarda Allah ya tsaga ga ko wani dangin rai zai yi ta mafiyan dangin rai zuciyoyi na kai su ga daura hannu aka s...