BUDURWAR SIRRI
Labari mai cike da ban al'ajabi, rudani, mamaki da almara Labarin soyayya da aljana, DANDANO Ni da na kwanta cikin dakina kwatsam sai farkawa nai na tsinci kaina a tsakiyar kungurmin jeji Babu gida gaba babu gida baya Tsananin rudewar danayi ya sanya na zaci ko mafarki nake hakan yasa na dankarawa hannuna cizo Radad...