TAMBARIN TALAKA
labari ne akan wata yarinya marainiya da tasha wahalan rayuwa da yanda dan uwanka zaiki yaron dan uwansa sai nasa.
labari ne akan wata yarinya marainiya da tasha wahalan rayuwa da yanda dan uwanka zaiki yaron dan uwansa sai nasa.
Duk yanda taso ta daure wa zuciyarta yanayin datakeji abin ya faskara, duk iya qoqarinta na ganin cewar ta tsayarda hawayenta amma seda sukayi tattakin yin ambaliya daga manyan fararen idanuwanta zuwa lallausan kuncinta, zuciyarta ke barazanar fasa qirjinta ta fito, duqawa tayi ta dafe wurin ilahirin sumar kanta ta sa...
Tuntuben harshe yafi tuntuben kafa zafi,na kafa saurin warkewa yake,na harshe kuwa saurin illa ta mutum yake har karshen rayuwar sa.... #Nadra mahmud #Asad #Azad #carmila obasi campbells
Labarin Aliyu wanda shi mahaifin shi mai azababben kudi ya rasu. Suna zaune da mahaifiyar sa da kanwar sa Hanifa a cikin wani makeken gida. Amma sede wajen auren sa mamar sa take kawo mai matsala.