HABIBI DA'IMAN
Love & Destiny 🌷
"Mesa kake ambatar mutuwar nan wai, idan akan nace banasan kane kayi hakuri ina sonka wlhy, fiye ma da tunanin ka, na Amince zan rayu dakai rayuwa ta amana daso dakuma k'auna" ka tallafi rayuwata kadena fad'ar hakan kaji" Cikin azabar ta ciwon dayake ciki ya saki wani murmushi dayake nuna tsantsan jin dad'in da kalama...
soyayya da shakuwa tsakanin Rumasa'u da Abdallah, Rumasa'u ta kasance yarinyar attajiri wanda baisan komai ba sai wulakanta na kasa dashi ta taso cikin kadaici tareda rashin samun soyayyar iyayenta wadanda suka maida hankali kan tara dukiya Abdallah yaro ne dan talakawa wanda ya fada matsanancin soyayyar Rumasa'u Hali...
Matashi ne maiji da kansa ta kowani fanni,ya so ta so mai tsananin gaske,cikin qudirar ubangiji kuma sai bata kasance matarsa ba,sai da ta auri waninsa kafin nan,daga baya kuma kaddara ta had'a su aure............shin ko ya kuke ganin zaman zai kasance.
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah