Qawaa Zuci......(Labarin Zuciya)
Iyalan Professor AlMustapha Haske Ahali na hausawan usli me dauke da 'yan uwa masu tsantsar qaunar juna game da riqon Addini..Cikinsu kuwa akwai wata yarinya me dauke da raayi na musamman wanda yasha banban da na kowa.khadija tana da raayin riqo me karfi na ganin cewa dukkanin mafarkinta sun zamo gaskiya a matsayinta...