ALKAWARIN MU
Labari mai cik'e da Zazzafar Soyayya tausayi Romacing nadama tare da darasin Rayuwa
Labarine me ciƙe da ma'anoni a cikinsa akwai faɗakarwa ilmantarwa nishaɗantarwa basena ja da tsayi ba kusan rubutuna sede wannan salon daban yake da sauran ina fatan zakuci gaba da bina..
Labarine me cike da Nisha d'antarwa fad'akarwa, a cikinsa Akwai darasi sosai labarin sarkakiyar Soyayya me cike da Tafiyar Kaddara!...
illar Auren mace 'Yar Boko, shakuwa wacce ta rikiɗe ta juya zuwa soyayya me Karfi tsakanin Uba da Ƴar sa, Yallaɓai Usman da Ameerah
Hattara dai iyaye masu barin ƴaƴa kuna tafiya aiki maiyasa wasu matan suka fi bawa aikinsu muhimmanci fiye da iyalansu read This novel labarine wadda ya faru a gaske ba kage bane, labarine mai tsuma zuciyar mai karatu da sauraro .....
Ba son ko wano uba bane samun balagurbi acikin ahalinsa, sai dai sau da dama ALLAH kan jarrabi bayinsa ta hanyoyi da dama. Duk da kasancewarsa babban Malami agarin hakan bai hana ya samu ta waya wajan gaza daqusar da mutum ɗaya tilo acikin ahalin sa ba. "Tabbas HAFSA zakka ce, daban take acikin yara na. Ni kuma itace...
ƙaddara mai ƙarfi ta haɗa su biyun ba tare da sanin ɗayan su ba. a lokacin da wata ƙadarar ta kawo su ga juna sai suka zama tamkar suna ganin hanjin junan su ne saboda ƙiyayyar da sukewa juna. amma kowannen su ya na mamakin yadda yake jin kaddarar shi na tunkaro shi.
Story of two brothers of different world. Anas ya 'bata da karancin shekarunsa a lokacin da bai san asalinsa ba ya fad'a hannun hamshakin mai kud'i wanda safarar miyagun kwayoyi ya zame masa sana'a. Ya rayuwa za ta kasance lokacin da d'an uwan Anas yayansa na jini ya taso a matsayin d'an sanda jami'i mai 'ko'kari...
labari ne akan wani saurayin Soja akwai (tausayi soyayya cakwakiya hassada munafurci kar dai na ciku) kudai ku bibiye labarin
Saudat da Fauzat, yan uwan junane sun tashi cikin rayuwa wacce babu kwaba balle kyara,duk da haka baisa dayar su ta fandare ba a yayinda dayar ta biyewa rudin duniya, sanadin da yasa ake zatan wuta a makera sai a ka sameta a masaka
HAKK'IN IYAYENA {Labarin Surayyah} Na Zainab Shukrah Somin tab'i.... A tunanin Surayyah k'aramar kwakwalwarta ta Isa ta shirya Mata dabarar yin ciki da Kuma zubarwa ba tareda kowa ya ganeba...Sai dai Kash! Wannan zubarda cikin shine mafi *Girman kuskuren da ta tab'a tabbakawa*, Kuma shine linzamin da ya Kaita...
#1 in Tausayi 12/09/20 Soyayya tsakanin mutum da wata halittar. Shin abu ne mai yiwuwa? Biyo ni ciki mu tarar da gwagwarmaya da kuma k'addarar rayuwar Sa'adha, duk akan rashin sanin WAYE SHI. ©FikrahAssociationWriters
a shekarun baya shekaru dari da hamsin da suka shud'e150yrs back anyi wata sarauniya mai suna asma'u yayinda tazo musu da sauyi na ban mamaki, bayan rasata sun shiga damuwa sosai, amma bayan shekara d'ari da hamsin aka kara haifo wata asma'un wanda suke saka ran ta kasance musu waccan asma'un.