KOMAI MUKADDARINE
Rayuwar fatima mai cike da kadarorin rayuwa da soyayya
Talauci, kuncin rayuwa, danne hakki da rashin kyautata rayuwar na kasa yana daga cikin silar lalacewar al'umma a wannan zamani.
a shekarun baya shekaru dari da hamsin da suka shud'e150yrs back anyi wata sarauniya mai suna asma'u yayinda tazo musu da sauyi na ban mamaki, bayan rasata sun shiga damuwa sosai, amma bayan shekara d'ari da hamsin aka kara haifo wata asma'un wanda suke saka ran ta kasance musu waccan asma'un.
Allah ya sani bata k'aunar zuwa gun matar nan domin daga gidanta zuwa bakin titi inda zata hau napep akwai ɗan tafiya, sai an wuce wasu bishiyoyin dake bayan layin hanyar sam ba tada kyau, idan dai har tayi dare bata cika son biyawa gunta ba saboda tsoro, yau ma dalilin daya ya sata zuwa gidan domin tace mata kuɗ...
labarin rayuwar Auren mutane biyu dake zaune a gidan haya inda Allah ya jarrabci d'aya da rashin Mace tagari d'ayar kuma Allah ya jarrabceta da rashin miji nagari labari mai tab'a zuciyar makaranci Ku biyo Sadnaf Bayan Sallah insha Allahu kusha labari taku har kullum SADNAF4REAL
Wani kallon banza ta watsa mata tace "To bari kiji irin tsanar da nayi masa, da Allah zai k'adda yazamo Aljanna a tare zamu shiga to wallahi ni wuta zan wuce direct, akan dai mushiga atare da juna gara in zamo 'yar ja....
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito
Labari ne akan 'yan mata 3 wad'anda suka sha gwagwarmayar duniya suka ga bala'i a rayuwar su kala-kala, labarin ya gino ne akan makirci, yaudara, cin mana, fansa