HUNAYDAH
Labarin ne wanda ya soyayya, cin amana, ƙaddara da tsantsan tausayi ku dai ku biyo ni kuji yadda zata kaya.
Labarin ne wanda ya soyayya, cin amana, ƙaddara da tsantsan tausayi ku dai ku biyo ni kuji yadda zata kaya.
WANNAN LABARI NE DA WASU BANGARE YA FARU A GASKE. BAN CANJA SHEKARUN YARINYAR BA KO ALAKA BA,AMMA NA CANJA SUNA, SANNAN BABU SUNAN GARI DA KUMA ANGUWA. LUBABATU YARINYACE YAR SHEKARU 5-6 KACAL WADDA TA FARA DA TABA MA BABBAN SAURAYI DAN SHEKARU 27 JIKI KAMAR DA WASA ABU YA GIRMAMA. SHIN WAI ME ZAI FARU NE? KO ALJANU...
Littafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M , yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana gamsar damiji a shimfid'a, sannan uwa uba ta kasance ta iya kisisina,d...
OMAR KO FAROOQ? Dukkansu 'yan biyu ne masu matukar Kama daya Wanda ake Kira da identical twins, Kowanne su yanaji da matukar Izza da ji da kai tamkar wasu jinin sarauta, Sun taso ne cikin gata Wanda mafi rayuwar su sunyita ne a kasashen turai Hakan yasa Basu dauki TALAKA a bakin komai ba koda yake daya daga cikinsu sh...
"Babu wata mace da nake son kasancewa da ita bayan ke Boobah. Babu macen da zan iya rayuwar aure koma-bayanki. Ki amince ki share mini hawayena, na yi alkawarin share miki naki hawayen, na baya, na yanzu, da kuma na gaba wanda ba na ma fatansu, zan kokarta yaki da su ta yadda za su nisance ki, ke da hawaye sai dai na...
"Make sure you take good care of your sister duk runtsi da tsanani kar ki bari ki karaya ko ki sami rauni dangane da abin da kika saka a gaban ki,ki sani,horon da kika samu sama da shekaru ashirin da uku tun kina jaririyar ki,farat ɗaya ba'a isa a ƙwace maki shi ba sai in ke kika bada damar yin hakan dan haka nake ƙar...
Zame hanun ves din yayi yadaura bakinsa kai game da lumshe idon, dumin bakinsa dataji yafara saukar mata da kasala tana kara shigewa jikin shi .saida ya jakwalkwalata sosea kafin ya kyaleta yadaura kansa bisa kirjinta yana lumshe idon. Dukansa ba'abin da suka saukewa sai mufashi , sunkai minti goma haka kafin ya dagat...
Sai daya gama lalata ƙanwarta sannan ya dawo da niyyar aurenta Shin zata amince ta aure shi,bayan ya san ƙanwarta a ƴa mace?. Labarin Sadiya budurwa mai ɗauke da cutar Sickler,wadda cutar ta haddasa mata jarabobi,ta kasa samun tsayayyen masoyi,tasha baƙar wahala da ita da ƙanwarta Afreen,kuma Allah ya ɗauki rayuwarsu...
Ta zaci gamo tayi da aljani ashe ba aljani bane mutum ne kamar ita , soyayya ce kawai tsakanin su
labarine akan wata yarinya RAIHANA da masoyinta SALEEM wanda yake sonta sosai itama tana sonshi amma daga baya abubuwa suka chanza sanadiyan shiganta jami'a inda ta hadu da wasu kawaye me suna iklima,mufida,sadeeya . inda suke kiran sunan kungiyan su (RIMS) wato raihana,iklima,mufida da sadiya. kubiyoni danjin yanda l...
Zanen ƙaddaransa yana cikin zuciyarta, kamar yanda zanen nata ƙaddan ke cikin tasa zuciyar. Idan zuciyoyi suka haɗe waje guda akan samu wata irin zazzafan ƙauna. Ako da yaushe jinsa yake kamar wani baƙon halitta, RAUNI DAMUWA sune abun da sukayi tasiri wajen cika rayuwarsa, yasani kowani bawa da irin tasa ƙaddaran Amm...
Labarin matashiyar budurwar data gamu d kalubale a rayuwarta.inda t zamto abar so da kyama ga alumma
Shin wani irin kalubale ne, ke tattare da rashin kyautata ma iyali, meye amfanin rashin sauke nauyin dake kan maxaje ga matayansu, shin akwai rayuwar farin ciki, ga mijin daya kasance baya wadata iyalansa da abubbuwa amfani na rayuwa, (kuma Allah ya bashi hanyar samu dai dai gwargwado), shin akwai soyayyar ko zamantak...
Watanni uku da daura musu aure aka nemi amryar sama da kasa aka rasa. An nemi makuden kudade a wajensa da sharadin za su dawo masa da matarsa idan har ya biya, sai dai, ba su cika alkawarin da suka dauka ba. Domin sai gawarta kawai ya iske bayan ya biya kudi. Bayan shekara uku. A wani gidan shakatawa, wani Dan jarida...
Fitowa tayi daga daki tana sakowa daga saman bene a hankali take tafiya sabida takalmin kafan ta nada dan santsi, wayan ta take dubawa tana murmushi cikin ta ta shafa tana cewa kamar ba 6 months ba cikin yayi kato ko yan biyu zan haifane, ji tayi santsi ya kwashe ta sauri tayi ta kike hannun matattakalan benan kanta d...
kuka ne ya kwacewa NIHAL tana furta duk addu'ar data zo bakinta wannan wace irin RAYUWA ce yaushe ne zata samu SAUYIN RAYUWA da gata kamar ko wace 'ya, raban ta da wani abu sh farin ciki tun bayan rasuwar mahaifinta. bana tunanin akwai wani abu shi yarda tsakani na da mutane SULTAN ya furta hakan yana shar...
...mahaifiyata ta 'bata tun ina da shekara takwas a duniya,... a lokacin da na dawo da sakamakon shedar kammala primary na tarar da gawar mahaifina kwance..., kawu na daya d'auki alwashin ruqo na ya guje ni a lokacin da nake tsananin buqatar sa...na tsinci kaina cikin mafarki da daddyna a kullum yana kuma jaddada min...
Kallon Umar nayi ina murmushi, "handsome, bari mu wuce ko?". Ya gyada kai, "Ok Sweety, zamu yi waya ko?". Na jinjina kai, "in shaa Allah. See you!". Har ya juya ya tafi, sai kuma ya juyo da sauri, "hey, bari in miko miki fruits". Na daga baki da niyar cewa na gode, Yaya Bilal ya katse ni ta hanyar yiwa motar key. Ya k...
Soyyaya itace jigon rayuwar kowacce al'umma. Ya nuna mata soyayya tabbas, amma a wani d'an lokaci komai ya juye ta hanyar da ba tayi zato ba. Duniya tayi juyin waina, abubuwa sun rikice, munanan halaye sun baibaye, ciwo da damuwa sun maye gurbin komai. Abubuwa sun hargitse, rayuwarshi ta shiga garari marar misali, a...
Acikin talatainin daren bakajin motsin komai sai kukan k'wari akai akai.Takowa take ahankali, sai dai duk sa'ilin data dauke kafarta tanajin kamar akwai mai maye gurbin sawun nata Danashi takon, k'okarin kauda tunanin hakan tadingayi sakamakon fitsarin da takejin inta k'ara cikakken minti d'aya batayishi ba zai xubone...
Labarin Aliyu wanda shi mahaifin shi mai azababben kudi ya rasu. Suna zaune da mahaifiyar sa da kanwar sa Hanifa a cikin wani makeken gida. Amma sede wajen auren sa mamar sa take kawo mai matsala.
Labari ne na wata yarinya da ta taso cikin tsana tsangwama wajen iyayenta. Tun da ta taso ta fara fuskantar matsaloli daban daban wajen iyayenta Inda ta fara tunanin anya ta hada wata alaka dasu kuwa? Ta fitar da rai daga samun wata soyayya ta iyaye kwatsam Allah ya had'a ta da Wani saurayi inda ya zamo gatan ta ya ma...
labarin rayuwa da abubuwan data kunsa na farin ciki,bakin ciki,samu,rashi,cin amana, da rikon amana
Zazzafar shari'a ce a cikinsa, wacce take kunshe da rikici da tashin hankali. Me ya sa rashin 'yancin kai ya yi yawa a wannan zamanin? Me ya sa talaka yake ba a bakin komai ba? Fyade, kisan kai tamkar kiyashi. Babu abin da littafin Wata Shari'a bai kunsa ba. Ku shigo daga ciki a yi tare da ku. Ku biyo Amrah a cikin la...
Tace "ke ni kin isheni, kin saka ni a duhu, me kike nufi da waďannan zantukan? Nace "kin sha faďa mini yadda mace ke gane tana ďauke da ciki da yanayin da ake ji, haka ma a makaranta an faďa mana ďaukewar al'ada yana ďaya daga cikin alamar ďaukar ciki. To ni yau Umma kusan wata na biyu kenan banyi ba, kuma ina jin...
A duk lokacin da tafiyar dare ta kamaka, bako shakka kana cikin barazanar haduwa da mayyun dare......
labari ne akan wani gwarzon jarumi fasa taro wanda yake da burin dauko kayan yakin wata mashahuriyar bokanya domin yazama sadaukin sadaukan duniya amma sai dai kash duk da ya samu damar dauko wannan kaya bai samu damar daukar kambun sadaukan duniya ba sakamakon cin karo da yayi da wata bakuwar jaruma ma'abociyar sab...
Labari akan sarkakiyar soyayya har ka rasa wanda kake so saboda tsabar yadda kowa ke nuna maka kulawa da soyayyar sa. Labarin guda biyu ne kowanne da kalar ssa but sun hadu ne a inda suka rasa gane wanda suke so? Aliyu, Muhammad da Aisha Fauwaz, Fu'ad da Fateema Muje zuwa dan ganin yadda labarin zai kasance shin wa za...