GARGADAN SO
Story of a police woman in her 30s da maza sukaki aure sabida they feel intimated by her career🔥😂 READ AND ENJOY
Story of a police woman in her 30s da maza sukaki aure sabida they feel intimated by her career🔥😂 READ AND ENJOY
aurene dayazo Mata a bazata da'akai Mata Dan kawo sulhu da gujewa fitina a zuriarsu.
Labarin qaunarmu labarine akan soyayyar data shigi mutane biyu batareda sun ankareba duk da kasancewar banbancin dake tsakaninsu na kasancewar kowannensu nada abokin rayuwarsa Wanda suke ganin sune rayuwarsu saidai so yayi musu shigar sauri Dan kuwa tuni suka daina kallon waincan amatsayin abokan rayuwarsu.....SO NE W...
labarin soyyaya ne tsakanin mai kudin da mulki dakuma yar talakawa Inda mahaifiyarsa tace bazaya auretaba saidai mai matsayi dakuma mulki yar manya. Amintattatun abokai ke sosayyadaita shin wazata zaba cikinsu kuma kowa da salon soyyarsa.....find in maleeek.
delve into the interesting story of emaan and alameen hate-love story which will get you in suspense from start to finish and every other emotion.
Dr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya girme mata da shekaru biyu...it's an interesting love story indeed 😊
Amnoor Labarin soyayyar Noor da Alh. Aminu labarin me cike da sarƙaƙiya tare da rikici da surƙullen kishiya Nuriyya da Ƙanwarta Fiddoh sun yi tarayya kan Son abu ɗaya ba tare da sun sani ba, Fiddoh ce ta fara ganinsa wadda farat ɗaya ta ji ya zauna a zuciyarta sai aka yi rashin da ce ashe mijin Yayarta ce bata sani ba...
illar Auren mace 'Yar Boko, shakuwa wacce ta rikiɗe ta juya zuwa soyayya me Karfi tsakanin Uba da Ƴar sa, Yallaɓai Usman da Ameerah
Kallon kitse ba litaffina bane na marubuciyar nan ne Halima Abdullahi k/mashi
#TrueLifeStory #Halfcaste #love #lovestory #Hausa #hausanovel #yemani #nigerian #marriage #princess #Royalty #yemaniprincess
labarine akan yammata masu yima samarikan su KYAUTAR BUDURCINSU da kuma yanda suke komawa daga qarshe.
STORY OF A GIRL THAT STRUGGLE WITH HER BEUTY, she believed that her beauty is her curse.
Ko kad'an Nafeesah bataso idanta yake shiga cikin na Dr. Hisham, takasa gane inda zuciyarta ta dosa, menene amfanin wannan baqar rayuwar datakeso ta jefa kanta aciki, menene amfani wannan baqar zuciyar tata, ina amfanin rayuwar da shed'an yayi qawanye acikinta,menene amfanuwar ta akasantuwar ta musulma indai har tana...
Labari ne daya kunshi soyayya da yanda taja akai AURE anma na SIRRI daga karshe sharri ya shigo ciki sanadiyyar kishi hartakai ga soyayyar da aka gina ta zama tarihi se rashin yarda ya jaza rabuwa ta har abada kafin daga baya gaskia tayi halinta yayin da rufaffiyar soyayya ta dawo aka kuma dinkewa aka zama daya.
Ina zai ganta? Ya kamu da sonta a lkcn da be taba sanin wacece ita ba, Yana kaunar ta a lkcn da besan ya kamannin ta yake ba, bazai iya Furta takamaimai shaidar dazai gane itace muradin zuciyar sa ba, Sai wata 'yar tawada Karama daya gani Akan saitin kirjin ta lkcn data sunkuya zata taimakeshi Yana cikin halin Maye, Y...
💋Romantic Love story💋 Labarin matashiyar yarinya wadda ƙaddara ke kaita aikatau gidan sojoji tayi shigar maza Amatsayin ɗan aiki, gidan Abban sojoji wanda yakasance chief of Army staffs, ƴa'ƴansa goma shatakwas duk maza masu riƙe da manyan muƙamai na sojoji 💋💘💞
Labari ne akan wani rich,young and handsome dr whose mother is igbo by tribe while his father a Fulani..duk dunia babu qabilan daya tsana kaman Hausa Fulani sbd yanda sukayi treating Mom dinshi data kasance ba tribe dinsu daya ba...ya hadu da Aysha a beautiful and intelligent Fulani girl from Gombe state inda take kar...
'YANCINKI ALL TALK ABOUT ROMOTIC, TRUE LOVE ,DIS RESPECTING THE PARENT, BREACH OF TRUST ,UN ACCEPTING WHAT'S ORDAINED BY GOD.