ABDULKADIR
"Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki" #Love #Family #Military #LubnaSufyan
"Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki" #Love #Family #Military #LubnaSufyan
Rayuwar MUTUM tana tafiya ne a bisa bigire na QADDARA haka nan kuma bawa bai isa ya kauce mata ba. Shi yasa ma yarda da ita yake daga cikin shika-shikai na imani. Ku biyo ni cikin labarin Hasina don jin tarin qaddarori da ke bibiye da rayuwarta.
Laifi ne don iyaye sun nuna ma yaransu soyayya a bayyane?? Duk da *D'an Adam* tara yake bai cika goma ba.. Meyasa kunya da kawaici suke zama silar rashin kula da yaranmu tun suna kanana? ...Shine wanda tafi tsana a dunia saboda tana tunanin shine yayi sanadiyar rayuwar 'yar uwarta.. "Janan...soyayyarki ce zatayi aj...
Labarin tsantsan tsana da tsangwama da Sabbura take fuskanta a gun mahaifiyarta, ko me ya kawo wannan tsana, sai ku biyoni.......
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito