YAN SARAUTA
labarin soyayya da sarauta
Labari ne akan yarinyar datake mutuwar son yayanta sedai ita din ba cikakkiyar mutum bace
Labarin Al'ameen da matarsa Yasmeen shahararrun 'yan boko wanda basu damu da addini ba. Garin shige-shigen Al'ameen daga karshe ya auri Aljana ba tare da ya sani ba kuma ta tare a gidanshi a matsayin amarya. Yayin da taci gaba da gana wa matarsa Yasmeen azaba tana firgitata a ko wane lokaci. Shin ko zaku iya bamu loka...
A duk lokacin da tafiyar dare ta kamaka, bako shakka kana cikin barazanar haduwa da mayyun dare......
Salati goggo ta rafka tana ja da baya cikin tsoro take Fad'in, " me nake gani ni hansatu kamar danyen kifi ke mejidda zo ki tayani gani " mejidda atunaninta rikicin Goggo ne tana daga zaune ta cewa Goggo, " tunda kifin Kika gani ay shi d'in ne, kema Goggo Banda abinki kifin k'afa garshi da zai shigo cikin gida bama na...
Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa? Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.
MEENAL✨ ✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨ Meenal yarinya ce mai matukar Kyan gaske, wadda ta taso Cikin gata, samun yarinya mai gatan meenal sae an duba. Ta kasance Tana da shekaru 18. Iyayenta yan asalin Egypt neh, as a result of that she was born and raised in Egypt for over 9 years before su dawo Nigeria domin wani aiki da Abi dinta z...
🎍🌹🎍 *K'AZAMA SHALELE* (Maman Mamy) *MARUBUCIYAN Raggon miji*📚FIKRAR📝MARUBUTA✍🏻* Gajeren Labari *Labari/Rubutawa:* HUSSAINI 80K 1⃣ Yarinya ce wadda bata wuce kimanin shekaru ashirin da biyu ba, fara, doguwa, kyakkyawa tak'in k'arawa, wuyanta kamar murk'in lema, gashin kanta har gadon baya. Ga duk...
bakomai kakeso kake samu a rayuwa ba ,abinda kayi harsashe kanshi yakan iya kin faruwa ,bawanda ze zama perfect akomi kowa da inda yagaza rayuwa cike take da hakuri da kalubale arage buri ,wannan taken shine (sauya tunani)