YARIMA AMJAD
Grab your copy
Labarine daya k'unsa abubuwan rayuwa yanayin yadda Abeedah ta sha gwawarmayar rayuwa.Ta sha alwashin cewa muddin tana raye k'annenta baza su ta6a shan wahalan data sha lokacinda take yariny'a.Ta fara soyayyah da lecturer d'in makarantar su wanda har yakaisu ga son yin aure,in da bata san cewa Sir Salman mazinaci bane...
Rubutu hanya ce me saurin isar da sakon da ake da bukatar a aika, alkalami yafi takobi, marubutanmu manya da kanana suna matukar kokari wajen wa'azantarawa , nishadantarwa, tare da fadakar da al'umma, domin haka jinjina me tarin yawa a garemu baki daya. baya ga haka, dalilin daya sa na yi tunanin fara rubutun wannan l...