BOYAYEN SIRRI Hausa novel
Ma aurata uku dauke da sirrika a tsakaninsu da babu wanda yasan dashi ku biyoni a wanan litafin domin fayace siirrin dake tsakaninsu a cikin wanan litafin mai suna Boyayen sirri .... Three different couples with unfolding secrets which nobody knows what is this secrets they are hiding find out in boyayen sirri...