NA FADA SO
Tunda ta fara ganinsa a rayuwar ta taji Duk duniya babu Wanda take SO tamkar sa, Ta FADA SOn sa a lkcn da batayi aune ba kullum dashi take kwana take tashi a cikin birnin zuciyar ta bata da Wani buri a rayuwa sama daya zamo Mijinta saidai kashhh.... ta sani sarai ko mutuwa zatayi bazata samu soyayyar shi ba domin Shid...