🥀🌺🥀FAHIMTA.... 🥀🌺🥀
Dan Allah kuyi mun rai garku lalatamun Rayuwa......
Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam sai a nime su a rasa. Amira na da kishir uwa wacce sam basu shi da ita. Ko meke faruwa dake sanadin rabuwan ta da masoya ta? Ku biyo ni don jin inda...
Just walk in and read, I promise u are going to be mesmerize with the emotional love story embedded in this novel.
"Sonka yayi min SARTSE, bani da magani sai ranar da ka furta min kalmomi uku, na kasance a cikin makaunyar soyayyarka wanda bana iya sarrafa zuciyata kan ganin na kuɓuta daga tarkonka, zanyi farin ciki idan kaine zaka kashe ni, ka datse numfashi na, na zama babu ni a doran Ƙasa.... Cewar Mubeena ta durƙushe bisa gwiwa...
Tolerating Adore Confidence Trustees Pleasure Favor Joy All in this Book so Amazing and touch heart ❤️ the story of acceptance friends FOUR STARS ⭐️. Check out the book of TUNA BAYA ❤️❤️
NOT EDITED ⚠️ Yayi kyau matuƙa, yadin ya fito da farinsa da kuma kyaun fuskarsa, Idan ka kalleshi, sai ka ganshi kamar mai cikakkiyar natsuwa da kwanciyar hankali, al-halin sune abubuwan da suka masa tawaye. A hankali ya sauke ajiyar zuciya yana lasa lip ɗinsa. Juyowa yayi yana wani taku da idan baka karance shi ba...
labari ne akan wata yarinya yar Nigeria wacce take son wani dan kwallon kafa bature dan kasar Spain kaman zata mutu har take burin ta aurshi
"Tun daga ranar da ka shigo rayuwata komai ya dai daita" Da murmushi a fuskarshi yace "Bansan akwai abinda na rasa a tawa rayuwar ba sai da na mallake ki"
"ABAR SO !!!" Shine abinda NAFHIRA tace cikin seizing din breath aikuwa arikice tajawo kan NAFHI kan cinyarta "Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah , ganinan acikin abinda nafi tsana a rayuwata (blood) wannan kawai yatabbatar min da bb Wanda ya wuce kaddara , kizamo Mai biyayya ga ANTYNMU cos ita kadai ce naki y...
Zumunci abu ne mai matukar muhimmanci, Wanda saboda muhimmancinsa Allah SWT ya yanke rahamarshi ga Wanda ya yanke shi...
Labarin tsantsan tsana da tsangwama da Sabbura take fuskanta a gun mahaifiyarta, ko me ya kawo wannan tsana, sai ku biyoni.......
Ummul Khairi (Khairatee) yarinyace da take fuskantar tsantsar tsana da tsangwama daga mahaifinta da yan kauyensu saboda ta kasance baka kuma mummuna wanda hakan yasa suke gani ita annobace, tsautsayi ya hada ta da Yarima Sadiq wanda ya kaiga aure tsakaninsu saidai auren yarjejiniyace, koh ya zata kare tsakanin Yaruma...
d'an tsokacin labarin CAPTAIN SADIQ ya kunshi rayuwar soja ne mai zafin zuciya, d'aurewa rashin fara'a tun bayan lokacin da Allah yayiwa matarsa rasuwa, bayan ta haifa masa baby girl wadda taci suna mahaifiyarsa wacce Allah ya d'aura masa son ta, Hakan yasa duk mai aikin da aka kawo...